DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta biya hadaddiyar kungiyar amintattun masu shaguna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah a ta yi kira ga gwamnatin kasar ta yi wa duka dabbobin kasar rigakafin cutar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin jirgin kasa na Najeriya ya ce za a fara aikin layin dogo daga Kanozuwa Lagos da kuma Port-Harcourt zuwa Aba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sako Editan Jaridar Almizan, Malam Ibrahim Musa, wanda da farko take tsare da shi....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Nijeriya ta rasa damar karɓar baƙoncin gasar kofin Afrika, bayan da aka bayyana sunan ƙasashen Kenya da Uganda da kuma Tanzania...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan majalisar wakilan Amurka na jam’iyyar Republican sun bayyana ranarsu ta farko ta kaddamar da bincike kan Shugaban ƙasar Joe Biden...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ba a san ko suwaye ba sun yi wa fitacciyar matashiya ‘yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya dukan...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Napoli ta mayar da martani ga wani faifan bidiyo na TikTok mai cike da cece-kuce akan dan wasanta kuma dan Najeriya,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tawagar lauyoyin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun shigar kara suna kalubalantar bulaguron shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bunkasa harkar noma ta jihar Kano (KSADP), za ta kashe kimanin Naira miliyan 600 domin gudanar da ayyukan inganta kasuwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta kasa NLC, ta ce babu wata yarjejeniya tsakaninta da gwamnatin tarayya na janye yajin aikin da ta shirya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedkwatar tsaron kasa ta ce dakarun sojin kasar sun hallaka ‘yan ta’adda 191, tare da kubutar da fararen hula 91 da aka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hakumar Hisbah a jihar Kano sama da mutane dubu 4 ne suka yi regista da shirin auren zawarawa da gwamnatin jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun sauraren kararrakin zabe da ke zamanta a Kaduna, jihar Kaduna, ta bayyana zaben Sanata Uba Sani na jam’iyyar APC a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun sauraron kararrakin zaɓen gwamnan jihar Kaduna ta fara sanar da hukunci ta manhajar Zoom. Tun farko an kafa majigi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta bayyana matuƙar damuwa kan wata sanarwa da ta fito daga Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Dauda Lawal Dare. Gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun kori cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kare bayanan mutane ta kasar Kenya ta ci tarar wata makaranta dala 31,000 saboda wallafa hotunan dalibanta a yanar gizo ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Muslim Yunusa Abdullah yana taya daukacin al’umma duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta wato Annabi Muhammad S.A.W. Ya bayyana hakan ne...
Yadda ake zargi wajen shigo da siyasa a jihar kano domin illa ce ga siyasar ka kuma zai goge duk wata soyayya da ake...