Connect with us

News

Hukumar Hizbah Ta Jihar Yobe Ta Kama Bata Garin ‘Yan Mata Da Masu Sayar Barasa A wasu sassan dake Jihar.

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Hukumar Hizbah ta jihar Yobe karkashin jagorancin Kwamishinan Ma’aikatan Addini Alh. Umar Potiskum ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari a wasu gidajen sharholiya da sheke aya.

Haka zalika, Hukumar ta samu nasarar cafke wasu matasa ɓata gari masu sayar da miyagun ƙwayoyi a wuraren daban-daban dake garin Damaturu da sauransu.

Da dumi-dumi: INEC ta bayyana Uzodimma a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jahar  Imo

Aikin Hisbah ya samu hadin gwiwa da Jam’ian tsaro na N.D.L.E.A.

A wani labarin kuma Da dumi-dumi: INEC ta bayyana Uzodimma a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jahar  Imo

Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shirye-shirye sunyi nisa domin sauya akalar motoci har milyan 10 masu amfani da man fetir zuwa amfani da Gas nan da watanni 36 masu zuwa.

Advertisement

Karaminin ministan Mai, Ekperikpe Ekpo ne ya baiyana haka a yayin baje kolin mai da iskar gas na shekarar bana wanda ake gudanarwa a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa.

A wata sanarwa da kakakinsa Louis Ibah ya fitar, ya baiyaan cewar a yanzu haka anyi kawance da kanfanoni masu zaman kansu domin kawo kayayyakin da za’a yi amfani dasu wajen sauya akalar motocin nan da watanni 9 masu zuwa.

Ya ce matakin wani yunkuri ne na inganta yin amfani da Gas a tsakanin motocin kasar a maimakon Man fetir da suka dogara dashi.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending