DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar NNPP ta yi wa tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku...
Gwamnatin ta kuma ce ta dakatar da shirin gaba daya,Gwamnatin Tarayya ta sanar da dakatar da shirin N-Power har sai abin da hali ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Nijeriya ta ƙuduri aniyar yi wa hafsoshin tsaron ƙasar kiranye, saboda taɓarɓarewar tsaro a ƙasar, musamman Arewacin Nijeriya. Majalisar...
DAGA ABDURRASHID B.IMAM A yayin gudanar da zaman maulidin tinawa da zagayowar watan saukar annabin rahama doran duniya wanda shekh abdulwahid muhammad nazifi al’karmawi ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ɗan takarar babbar jam’iyyar adawa a kasa kuma tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi iƙirarin cewa, idan har Kotun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin raba buhunan hatsi da kuma baiwa matasa da mata da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin a gaggauta gyara babbar asibitin kula da lafiyar al’ummar Kano...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin N-Power har illa-masha-Allah. Matakin na zuwa ne bisa wasu abubuwan da aka gano game da shirin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hedikwatar Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ba da yawunta wani jami’inta na Kano ya janye karar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Harkokin Cikin Gida na Nijeriya, Olubunmi Tunji-Ojo, ya ce ana ci gaba da sauye-sauye domin sauƙaƙa aikin fasfo tare da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Anrasu anbarmun Yara 10 ba makarantar islamiyya ba Boko , kwananmu 6 bamunchi komiba , Ga Yara 2 akwance Babu ko...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dakarun sojoji na musamman a Jihar Filato sunce jami’an su sun kama wasu kasurguman masu garkuwa da mutane 2 da kuma yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattijai ta matsa ƙaimi domin gudanar da bincike kan kashe-kashe da ɗaure ‘yan Nijeriya sama da 250 a ƙasar Habasha....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan Jihar Kano ta ce ta kama mutum 29 ɗauke da makamai da kayan maye a lokacin bikin Maulidi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ƙungiyar dillalan mai da iskar gas ta arewacin ƙasar, wato Arewa Oil and Gas Marketers Association, ta ce wasu manyan matsaloli...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ci gaba da kokarinda hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu na tsaftace ayyukan cibiyoyin lafiya masuzaman kansu (PHIMA)...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta haramta amfani da wasu litattafai a Daukacin Makarantu Masu Zaman Kansu dana Sakai a Fa’din Jihar. Hakan ya biyo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya baiyana bukatar dake akwai ga gwamnati kan ta karfafa gwiwar masu masana’antu da kuma kananan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan ta bukaci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar kuma dan takarar shugaban kasa a zaben...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dillalan Mai sunyi korafin cewar an samu karuwar farashin man fetur da suke sayowa daga Rumbunan ajiyar mai zuwa naira 720...