DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahamad Tinubu, ya nada Ola Olukoyede, a matsayin sabon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin gudanar da Feshin magungunan kwari da sauro a makarantun kwana da Tsangaya a wani mataki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Kula da Asibitoci ta Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya musanta rahoton da aka wallafa a kafafen sada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar kungiya Coalition for Democratic Right (CDR) ta bayyana rashin jin dadin ta kan abin da ya faru a kotun sauraron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsagin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaran sa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun nuna rashin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An shawarci cibiyoyin tantance masu zaman kansu da ke jihar Kano da su bi ka’idojin da aka gindaya Musu na gudanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce kaso 97 cikin 100 na mutanen da suka kamu da cutar mashako da akafisani da Diphtheria a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan ayyuka, Injiniya Dave Umahi, ya ce ya samu amincewar shugaban kasa Bola Ahamad Tinubu kan matakin da ma’aikatar sa ta dauka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan sandan jahar Kano ta cafke wani matashi mai suna Abdullahi Sagir ( Yellow) mazaunin unguwar Dan-Agundi dan shekaru 25,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bankunan kasuwanci a jahar Kano sun bayyana damuwarsu akan yadda babban bankin kasa CBN ya takaita ba su takardun kudi na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jahar Kano ta samu nasarar cafke wani matashi mai Shu’aibu Sani , dan shekaru 22 mazaunin unguwar Yar’aduwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce ‘yan Najeriya zasu fara samun fasfo din su har gida ko ofisoshinsu da sauran wuraren da suke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojojin Nijeriya ta kaddamar da wani gagarumin shiri na kwace haramtattun makamai daga wurin bara-gurbi a jihohin Filato da Bauchi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A kokarin samar da ci gaba mai dorewa da wadata tattalin arziki, gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma sun amince su hada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yanzu haka dai wata kotun sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, ta yanke wa tsohon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan bindiga sun yi awon-gaba da ɗalibai huɗu na jami’ar jihar Nasarawa da ke garin Keffi. Bayanai sun nuna cewa an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mai faɗa a ji a shafukan sada zumunta a Angola za ta sha daurin shekaru biyu a gidan yari saboda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan Najeriya na kokawa kan tashin gwauron zabon gas din girki inda farashin kilo ke kaiwa N1,000 zuwa N1,200. Jaridar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Shirya Jarabawa ta Kasa (NECO) ta fitar da sakamakon 2023 na daliban da suka zana jarabawar tare da samun kashi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta sanar cewa a ranar Juma’ar makon nan, 13 ga Oktoba za a daura auren zawara a karkashin shirinta...