DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Usman Bala ya yi murabus daga mukaminsa. Jaridar Inda Ranka ta rawaito Wata majiya ta tabbatar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jahar kano Abba Kabir Yusuf ya ce an ware kimanin Naira biliyan 6 domin biyan ma’aikatan gwamnati da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa kasarsa ta soma shirin nuna wa duniya cewa Isra’ila ta aikata laifukan yaki,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ma’aikatar lafiya ta kasar Sudan ta sanar da cewa, barkewar cutar kwalara da zazzabin dengue a kasar Sudan da yaki ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC, ta fitar da sunayen ‘yan takarar gwamnan Bayelsa da Imo da aka yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren mawakin siyasar tshohon Shugaban Kasa muhammad Buhari yace Wata 3 Tinubu ya fi shekaru 8 ɗin Buhari Mawakin siyasar ya kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Kolin Nijeriya ta tabbatar da nasarar Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban kasar. Kotun Kolin ta tabbatar da hakan ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai gabatar da kasafin kudin 2024 ga majalisar dokokin kasar nan a cikin watan Nuwamba dake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta yi barazanar daina biyan albashin duk wani Ma’aikacin gwamnati da bayanansa basa cikin tsarin tantace bayanan biyan albashi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP da Labour, Atiku Abubakar da Peter Obi, A yau ne za su san makomarsu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Bola Tinubu ya amince da naɗin kwashinonin zaɓe na jihohi (RECs) guda tara ga Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Laraba ɗin nan ce Majalisar Tarayya ta yi fatali da roƙon neman amincewa da ƙudirin ɗaliban sakandare su rubuta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An sako Malamar Jami’ar Jihar Nasarawa, Dakta Comfort Adokwe, wadda aka yi garkuwa da ita ranar Lahadi. Jaridar Inda Ranka ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An saki tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Abdurasheed Bawa bayan tsare shi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun shari’ar musulunci dake zama a ƙofar fada a Haɗejia karƙashin mai shari’a Aliyu Muhammad Kwalam ta soke wani aure da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutane 18 ne a ranar Laraba, 25 ga watan Oktoba, suka tsallake rijiya da baya a wani hatsarin mota da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Kolin Nijeriya ta ce ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoba, za ta yanke hukunci kan karar da ‘yan takarar shugabancin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dalibin aji biyar a Jami’ar Ahmadu Bello dake Zariya (ABU) ya shiga hannu kan zargin lalata da kuma kisan wani dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC Ola Olukayode ya umarci daukacin ma’aikatan hukumar su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu karin mutane biyu sun mutu a hannun ‘yan ta’adda a yankin Birnin-Gwari da ke jihar Kaduna. Rahotanni sunce ‘yan ta’addan...