DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Farashin dala na faɗuwa a kasuwannin canjin kuɗaɗe a Najeriya daga naira 1157 zuwa naira 1039 kamar yadda bayani daga kasuwannin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban bankin Najeriya CBN ya musanta rahotannin da ke cewa ana fama da karancin kudi a bankuna, injinan cirar kudi na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kungiyar Hamas ta Falasdinawa Ismail Haniyeh ya zargi kasar Isra’ila da aikata kisan kiyashi a yakin da take yi a zirin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC), ta buƙaci a ɗauki shugaban ƙungiyar na ƙasa, Comrade Joe Ajaero, zuwa ƙetare domin yi masa maganin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bukaci zauren majalisar dattawa ta kasa ta sahalle masa ciwo basusuukan kasashen waje domin gaggauta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwadago ta kasa ta zargi rundunar ‘yansanda ta kasa da lakadawa shugabanta na kasa Joe Ajaero duka, bayan sun yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da yanayi ta kasa ta baiyana cewar za’a fuskanci karuwar Hazo da kuma ‘kura wanda zai iya haddasa rashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An dage ganawar da aka shirya yi tsakanin kungiyar kwadago da gwamnatin tarayya, dangane da alkawarin da bangarorin biyu suka kulla na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta damke wata ‘yar aikin gida mai suna Joy Afekafe ‘yar shekara 14 da haihuwa bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Saɓanin wani sauyi ko canjin al’amari, ana sa ran a yau Talata gwamnonin PDP za su tattauna don ganin sun sulhunta takun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya reshen jihar Gombe sun rufe majalisar dokokin jihar. An sami rahoton cewa a yau Talata kungiyar ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Lionel Messi ya sake lashe kambun gwarzon dan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or a karo na 8 a wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bayanan da suka fito daga cikin kudurin daftarin kwarya-kwaryar kasafin kudin bana, da majalisar zartarwa ta kasa ta amince da shi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar zartawa ta kasa ta amince da kasha zunzurutun kudi har sama da naira tiriliyan 2 a matsayin kwarya-kwaryar kasafin kudin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwarzon dan wasan real Madrid da kuma kasar Ingila Jude Bellingham ya lashe kyautar gwarzon dan wasan da ya fi zura kwallaye...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC reshen Jihar Ribas, ta yi Allah-wadai da kakkausar murya na barnatar da dukiyar al’umma a harabar majalisar dokokin jihar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 14 ne suka rasa rayukansu, sama da 50 kuma suka jikkata bayan wasu jiragen kasa biyu sun ci karo da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben shugaban kasa da ya gabata, Atiku Abubakar ya yi ikirarin cewa babu wani fata a Najeriya....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana zargin wani matashi da kisan karamin yaro tare ƙwaƙwule masa Idanu a Kano Nassara Radio ta rawaito cewa Lamarin ya faru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An harba bindigogi da barkonon tsohuwa a ginin Majalisar Dokokin Jihar Ribas da ke Fatakwal, bayan wasu ’yan majalisar sun fara kokarin...