DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutane hudu ne suka rasa rayukansu tare da jikkata wasu da dama, sakamakon wani hatsarin mota da ya afku a kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wasu ‘yan damfara Benjamin Okechukwu Udeagwu da Benjamin Amos Olamide hukuncin daurin shekaru...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bukaci kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC da ta janye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban kasa , Atiku Abubakar ya ce yana da yakinin cewar hadewar jam’iyyun hamaiyya wuri daya zai temaka wajen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojojin runduna ta daya ta sojojin Najeriya da Operation Whirl Punch sun kashe ‘yan bindiga biyu a wani samame da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata sabuwar amarya mai shekara 20 ta shiga hannu kan cinna wa gidan mijinta wuta a Jihar Adamawa. An ruwaito cewar amaryar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wannan makon ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC za ta fitar da wasiku ga lauyoyin kungiyar lauyoyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An tsinci gawar wani mutum mai suna Saleh Abdullahi mai shekaru 35 a duniya bayan ya rataye kansa a wani daki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An zargi wakilin Kevin McCarthy da cin zarafin wani ɗan jam’iyyar Republican yayin da majalisar dokokin kasar Amurka ke shirin kaɗa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hisbah ta jihar Kano za ta sake gayyatar yan masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, cikin sigar gayyatar da suke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dangane da yajin aikin da kungiyar kwadago ta kasa NLC da kuma TUC suka yi a fadin kasar, jami’ar Bayero Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi barayin shanu, Umar Musa da Idris Ismail, tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kone gonaki 20 na masara da waken suya da dawa a Karamar Hukumar Kontagora da ke Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya ayyana dokar ta baci kan harkokin ilimi a jihar. A wani jawabi da gwamnan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Najeriya ya ce tsoffin takardun naira da aka sake wa fasali, za su ci gaba da zama halastattun kudi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai shari’a Yusuf Halilu na babban birnin tarayya Abuja, a ranar Talata ya soke belin tsohon Akanta-Janar na Tarayya, Ahmed Idris...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta dakatar da jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire a jihar sakamakon yajin aikin da kungiyar kwadago...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dangane da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano za ta yanke, kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, CP Muhammad Usaini...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da ma’aikata a fadin Nijeriya ke yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar Talata, Kamfanin Wutar Lantarki na Nijeriya (TCN), ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan majalisar tarayya, Sanata Shehu Sani ya ce har sai an gyara tsarin zaben kasar nan domin hana sayen kuri’u,amma...