DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojojin Ruwa ta Najeriya (FOB) a ranar Lahadi, a Badagry, dake Legas, ta kama buhunan tabar wiwi 50 da darajarsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana asibiti mafi girma a Gaza na Al-Shifa da cewa ya zama “sansanin mutuwa”, bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara ta kone wani katafaren shaguna 8 tare da lalata wasu kadarori da aka kiyasta kimanin Naira miliyan 4.6 ranar Asabar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an ‘yan kato da gora ta kungiyar ‘yan bijilente a jihar Bauchi sun kama wasu mutane biyu a jihar wadanda suke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Shugaban Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa (NBA), Olumide Akpata, ya ce duk inda ka ga an samu mai shari’a nagari a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kungiyar Kwadago na Kasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero, ya labarto yadda ta kaya da shi a lokacin da ya tsinci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Faransa ta samu nasara mafi girma a wasan cancantar zuwa Gasar Zakarun Turai bayan ta doke tawagar Gibraltar mai ‘yan wasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, ya lashi takobin cewa a mulkinsa, babu ɗalibin da zai bar makaranta bai kammala ba saboda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla jami’an tsaron gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni shida ne suka samu rauni yayin wani harin da ‘yan ta’addar Boko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Ambasada Olufemi Ajadi Oguntoyinbo ya bayyana hukuncin kotun daukaka kara da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnonin yankin arewa maso yammacin kasar nansun gana da shugaban Bankin Raya Afirka (Africa Development Bank – AfDB), inda suka nemi tallafin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kakakin Majalisar Wakilai Tajudeen Abbas ya ce majalisa ta 10 za ta yi kokarin karfafa rundunar sojojin Najeriya da sauran hukumomin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta sanar da ƙudirinta na kirkiro Hukumar Kula da Filaye ta Kasa. Ministan Gidaje da Tsara Birane, Ahmed Dangari...
DAGA MUHAMMAD ZAHRAD Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta kama wata mata mai suna Biba Mohammed bisa zargin ta da kashe mijinta ta hanyar yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Shige da Fice ta kasa (NIS) ta tabbatar da cewa jamianta 4 sun rasu yayin da wasu 7...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon ƙasa ta EFCC ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutane da dama ne aka rawaito sun jikkata sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a garuruwan Dusai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama Usman Yusuf mai shekaru 20 da kuma Ibrahim Aliyu bisa zargin sata a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ya ce zai garzaya Kotun Kolin Nijeriya don neman hakkinsa bayan Kotun...
DAGA AMINU AHMAD FULATAN Akalla mutum 10 ne rahotanni suka tabbatar da mutuwarsu sakamakon kifewar kwalekwale da yammacin Alhamis a Karamar Hukumar Shiroro ta Jihar...