DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kazamin rikicin da aka fafata a yankin da Sudan da Sudan ta Kudu ke ikirarin mallakarsa ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutum...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a yi gwanjon rigunan wasa shida daga cikin rigunan da Lionel Messi ya saka a lokacin wasannin Argentina a gasar...
Innah Lil Lahi Wa Innah Ilaihir Rajiun Allah yayiwa Darakta a masana’antar shirya fina finai ta Kannywood, Aminu S Bono Rasuwa. Ya rasu a yammacin yau...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International (AI) ta bayyana cewa sama da mutum 100 ne ake samun rahoton cin zarafin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakataren jam’iyyar APC na jiha Alhaji Zakari Sarina da mataimakin shugaban jam’iyyar NNPP ta Kudu, Alhaji Ibrahim Daho ne suka karyata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da’ar ma’aikata ta bayyana dalilin da ya sa ta gurfanar da shugaban hukumar korafe-korafe da cin hanci da rashawa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hakan ya faru ne saboda wasu manyan alkalai masu rike da mukaman gwamnati da wadanda suka yi ritaya sun shiga cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwankwaso da gwamnan Kano sun jagoranci wani taron masu ruwa da tsaki bayan hukuncin Kotu ta soke nasarar gwamnan Kano Babu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Neja, NSEMA, ta ce an gano gawarwaki 9 a wani hatsarin kwale-kwale da ya afku...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar direbobin tankokin mai karkashin kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya, tayi barazanar ficewa daga kungiyar NUPENG. Kungiyar...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Mambobin kungiyar ma’aikatan shari’a a jihar Osun a ranar Litinin sun kulle kofar shiga babbar kotun jihar Osun da ke Osogbo domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi kira ga al’umma su kwantar da hankulansu, su kaucewa shiga duk wani nau’i na haramtaccen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ‘Yansanda ta fitar da sanarwa cewa mako guda ya rage kafin ta rufi shafin daukar sababbin ‘Yansanda a fadin Nijeriya....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hatsarin mota ya yi sanadin rasa rayukan akalla mutum hudu, wasu da dama suka samu raunuka a kusa da kauyen Dinyar Madiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana bangaren shari’a a matsayin akwatin gawar dimokradiyya a Najeriya Martanin na zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gagarumar zanga-zanga ta barke a Jos, babban birnin jihar Filato, biyo bayan nasarar da dan takarar gwamna na jam’iyyar APC, Dr...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu dalibai bakwai a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kwara dake Ilorin sun samu raunuka daban-daban a yayin da wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatan gwamnati a jihar Jigawa sun nuna damuwa kan wa’adin da gwamnatin jihar ta bayar na kammala aikin tantancewar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun daukaka kara da ke zamanta a babban Birnin tarayya Abuja ta karɓe nasarar gwamnan jihar Plateau, Caleb Muftwang na jam’iyyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai magana da yawun kungiyar Houthi ta Yemen, Yahya Sarea ya bayyana cewa kungiyar za ta kai hari ga duk wani...