DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar sun soke dokar da ta taimaka wurin rage kwararar ‘yan kasashen Yammacin Afirka zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani jigon jam’iyyar PDP, Cif Olabode George, ya yi Allah-wadai da matakin da alkalai suka dauka na soke nasarar zaben ‘yan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bayan wata ganawar sulhu da shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi da jagororin jihar Ondo a ranar Juma’ar data gabata, A halin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu amfani da layukan sadarwa a Najeriya sun kashe kusan naira tiriliyan 2.6 wajen siyan katin waya da na data a cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, data magance matsalolin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla jarirai 10 ne suka rasu a dalilin fama da tsananin yunwa a sansanin ‘yan gudun hijira dake Waru a Babban...
Majalisar Zartarwar Nijeriya ta amince da karbo lamunin gata na dala biliyan daya daga Bankin Raya Kasashen Afirka Edun ya shaida wa manema labarai bayan wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kimanin kudirori 32 ne aka gabatar a gaban majalisar dattawa da ta wakilai kan batun kirkiro sabbin jami’o’i da manyan makarantu kwalejoji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Neja, Mohammed Bago, ya ce jihar ba ta adawa da sanya hijabi da mata musulmi ke yi. Bago yana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Attahiru Jega, ya yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon dan wasan tsakiya na Chile Arturo Vidal ya soki Alejandro Garnacho na Manchester United da yin koyi da yadda Cristiano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Zartarwa ta amince da naira tiriliyan 27.5 a matsayin kasafin kuɗin Najeriya na shekarar 2024. Dangane da hakan ne Shugaba Bola...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin sabon kwamitin gudanarwa na kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) daga ranar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a Abuja ta soke zaben kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Yusuf Liman Dahiru, tare da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Alƙalin Alƙalan Jihar Kano, Tijjani Ibrahim-yakasai, ya kafa kwamitin sake bibiyar wani da ke tsare gidan kurkuku, shekaru 18 bayan yanke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A karshe babban alkalin alkalan Najeriya, Olukayode Ariwoola, ya mayar da martani kan zarge-zargen nuna son kai a kan batutuwan da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nada Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar tsofaffin daliban kwalejojin kimiyya ta jihar Kano (KASSOSA), ta zabi sabbin shugabannin da za su tafiyar da harkokin kungiyar nan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An jaddada kudurin Gwamnatin Alhaji Abba Kabir Yusuf na inganta bangaren samar da magunguna da da ke Hukumar Samar da Magunguna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kwara ta bayyana shirinta na hada kai da duk wata hukumar dake bada tallafi domin kawar da bahaya a...