DAGA UMMAR IBRAHIM HOTORO ‘Yan kasar Turkiyya da iyalansu wadanda aka kwaso daga Gaza sakamakon hare-haren da Isra’ila ke kaiwa yankin sun isa Istanbul daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa sojojin a cikin makon jiya sun kashe ƴan ta’adda 180, sun kama wasu 204 sannan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki na kasa mai zaman kanta (SERAP) ta yi kira ga Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Arsenal, wadda take jan ragamar teburin Premier League za ta fafata da Liverpool a zagaye na uku a FA Cup na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City da Tottenham sun tashi 3-3 a wasan mako na 14 a Premier League a Etihad ranar Lahadi Tottenham ce...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Kano Pillars, Yusuf Abdullahi, a ranar Lahadi, ya zazzaga kwallaye biyar a ragar kungiyar Gombe United a wasan gasar Firimiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) reshen Jihar Bauchi, ta bayyana aniyar ta na ƙin amincewa da bashin da gwamnatin tarayya ta ayyana zata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Nijeriya na kara jaddada kira kan a saki tsohon shugaban Nijar da aka hambarar Mohamed Bazoum, tare da rokon sojojin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Al’ummar Masarautar Ogbomoso a Jihar Oyo sun kidime da juyayi da rasuwar manyan hakimai uku a hatsarin mota da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kai samame a wani dakin ajiyar kaya da gwamnatin jihar ta raba sama da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karshe Majalisar Dattawa ta fitar da bayanan kudaden da aka ware wa ma’aikatu da sauran bangarori a kasafin shekarar 2024...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An dage karawar da Bayern Munich za ta yi da Union Berlin saboda dusar kankara a babban birnin Munich kamar yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da fara biyan ƴan fansho sama da dubu biyar haƙƙunan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai gonar tabar wiwi ’yar kasar waje ta farko a Jihar Sakkwato ya ce ya yi farin ciki da hukuma ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kamfanin BUA Abdul Samad Rabiu ya yi watsi da mukamin da aka ba shi na mamba a kwamitin kudi na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumoni a Zirin Gaza sun ce Falasdinawa 240 Isra’ila a kashe, ta kuma jikkata wasu 650 daga ranar Juma’a. Hukumar Hamas...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ruɗani ya bayyana a garin Benin yayin da wani mai Baro da har yanzu ba a san daga ina yake ba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Kano ta siya kayan yin gwajin cutar kanjamau na naira miliyan 69 domin dakile yaduwar cutar a jihar. Kwamishinan lafiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla shaguna uku da wasu kayayyaki masu daraja na miliyoyin naira ne suka kone a ranar Juma’a sakamakon gobara da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban kotu dake Ilorin babban birnin jihar Kwara ta yanke wa wani basarake da wasu mutum biyu hukuncin ɗaurin rai da...