DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Ola Olukoyede, ya bayyana damuwarsa kan yadda matasan Najeriya ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Alhamis Kotun Ƙolin Najeriya za ta yi zama kan shari’ar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya daukaka kan taƙaddamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar umarnin rufe asusun gwamatin jihar Kano a wasu bankunan kasuwanci guda 20...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gargadi mahukuntan Isra’ila da kada su bi ‘yan kungiyar Hamas a yankin Turkiyya. “Idan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan wata bakwai babu zaman kotu, an sake dage sauraron shari’ar dan Chinan da ake zargi da kisan budurwarsa Ummulkusum Buhari...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban majalisar dattijai ta kasa Alhaji Abubakar Bukola Saraki yayi Alla-wadai da kashe mutane masu Maulidi bisa kuskure a kauyen Tudun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Tarayya ta ba da umarnin tsare Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardosa da Akanta-Janar na Kasa Oluwaoyin Madein. Kwamitin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni sun ce dan wasan yana atisaye da wasu ‘yan wasan kwallon kafa a ranar Asabar lokacin da lamarin ya faru....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yanzu Haka Masu Zanga Zanga Sun Nufi Majalisar Wakilan Najeriya domin nuna bacin ransu kan harin da sojoji suka kaiwa mazauna garin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana bakin cikinsa kan harin bam...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa, Bola Tinubu da mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima da masu taimaka musu a fadar shugaban kasa, za su kashe...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai Girma Shugaba Bola Ahmed Tinubu, GCFR shugaban kasar Tarayyar Najeriya da kuma Fadar shugaban kasa. Yallabai, Shugaban jam’iyyar ku ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mai sharhi kan al’amuran yau da kullum kuma mamba a kungiyar dattawan Arewa, Farfesa Usman Yusuf ya yi kira ga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano a ranar Talata ta sanar da kama wasu mutane 15 da ake zargi tare da kwato...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A ranar Talata ne Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taron Majalisar Dinkin Duniya kan sauyin yanayi karo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu da ke zamanta a garin Jos a Jihar Filato ta yanke wa wani matashi mai shekara 22 hukuncin daurin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu dake zamanta a Dei-Dei dake Abuja, ta tura wani matashi mai suna Felix Adams zuwa gidan kurkuku har tsawon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotun dake zamanta a Potiskum ta jihar Yobe, ta yankewa Sojan da ya kashe Mallam Goni Aisami Gashu’a, hukuncin kisa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shaikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi tir da Allah wadai da kisan da sojoji suka yi wa masu maulidi da cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A kokarin da take yi na rage cinkoso a gidajen gyaran hali, gwamnatin tarayya ta biya tara da kuma diyya na Nairamilliyan...