DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya mika wa majalisar dokokin jihar daftarin kasafin kudin shekarar badi da yawan su ya kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar sojin Isra’ila ta tsare aƙalla Falasɗinawa 40 a wani samame da ta kai Yammacin Kogin Jordan da safiyar ranar Alhamis, a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta ce hana ta kwace mata zaben da ta ci a jihar Kano, zai iya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya ce ba da yawan kuri’u kadai ’yan siyasa suke cin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Najeriya da Angola sun ki amincewa da matakin da kungiyar kasashe masu arzikin fitar da man fetur ta duniya Opec ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Masu Keke-NAPEP sun tare babbar hanyar Nnamdi Azikiwe da ke Kaduna na tsawon sa’o’i bayan wani dan sanda ya bude wa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya za ta horas da mata guda dubu 2, Da suka fito daga jihohin Jigawa da Adamawa da Kaduna sai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP, ta nemi kasashen Amurka, Tarayyar Turai (EU) da Tarayyar Afirka (AU) su shiga tsakani kan shari’ar gwamnan Kano, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kakakin Majalisar Wakilai Tajudeen Abbas, ya ce ‘yan Najeriya na cikin mawuyacin hali, ya kuma yi kira da a mai da hankali...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan Kogi da aka kammala kwanan nan, Dino Melaye, ya dage cewa ba zai yi sharia...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dandazon matasa sun gudanar da wata zanga-zanga a unguwar Kurna da ke tsakiyar birnin Kano, inda suka toshe babban titin zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yawan bashin da ake bin Najeriya a Kasashen waje zai kai sama da dala biliyan 51 da milyan 759, yayin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun Kolin Najeriya ta ba da umarnin a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun Naira har sai sabin da hali...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan babban bankin kasa CBN, Godwin Emefiele, zai yi bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara a gidan gyaran hali na Kuje....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta kori Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Ibrahim Balarabe bayan soke nasararsa a zaben da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun hallaka akalla mutane 11 masu saran itace a Karamar Hukumar Damboa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dakarun Operation SAFE HAVEN (OPSH) da ke aiki da Operation HAKORIN DAMISA IV daga ranar 20 zuwa 27 ga watan Nuwamba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hantar Daba, ɗaya daga cikin riƙaƙƙun ‘yan daba a jihar Kano, ya miƙa kansa ga rundunar ‘yan sandan jihar. A cewar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zangon ƙasa ta EFCC ta koka kan yadda take yawan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwanaki kadan bayan soke zaben kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja, ta sake soke zaben mataimakin...