DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan shafe tsawon shekara uku ana gyaran Kasuwar Barci da ke Tudun Wada a Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu, gwamnatin jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gabanin zaben gwamnan jihar Edo a shekarar 2024, mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu, ya bayar da sanarwar a hukumance, inda ya bayyana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bai wa Antoni-Janar kuma Kwamishinan Shari’ar jihar, Haruna Isa Dederi wa’adin awa 48...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gobarar ta kone kayayyakin amfani da kadarori na miliyoyin Naira yayin a gobarar da ta tashi a safiyar ranar Litinin. Gobarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta cafke wasu mutum hudu da take zargi da ta’adar garkuwa da mutane a Karamar Hukumar Ringim....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’oin kasar nan na fama da matsalar karancin Ma’aikata, a yayin da dubban malaman manyan makarantun ke haurawa zuwa kasashen waje...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN kungiyar nan mai rajin tabbatar da adalci a hukumomi da ma’aikatun gwamnati SERAP, ke yin kira ga bankin duniya da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta bullo da wani tsari na inganta samar da Mamakashin iskar gas a fadin kasar nan, a wani mataki...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Babban Malamin Musuluncin nan kuma Jagoran Darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Bauchi Usman Bauchi ya ba da gudunmawar Naira miliyan 100 domin tallafa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daruruwan mata ne suka gudanar da zanga-zanga zuwa rundunar ‘yan sandan jihar Kano domin nuna rashin jin dadinsu kan yadda kotun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Haramta holewa a gidajen Gala da sauran wuraren rage dare da Hukumar Hisbah ta ce suna kara habaka ayyukan lalata ya janyo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Cadiz ta yi rashin nasara a gida a hannun Real Madrid da ci 3-0 a wasan mako na 14 a La...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Nijar ta soma amfani da tashar samar da hasken lantarki ta sola mafi girma ranar Lahadi domin cike gibin lantarki da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta kama sama da tan biyu na haramtattun Muggan Kwayoyin a fadin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gobara ta kone ofishin kula da shirin farfado da rikici da ake kira Multi-Sectoral Crisis Recovery (MCRP) wanda bankin duniya ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar SERAP ta kai kukan wasu jihohin Najeriya ga Bankin Duniya, dangane da yadda suke kashe maƙudan kuɗaɗen da bankin ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojojin Isra’ila sun kashe Falasdinawa takwas, ciki har da wani ƙaramin yaro a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, duk da yarjejeniyar tsagaita...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Sokoto, Dr Ahmed Aliyu Sokoto, ya bayar da umarnin sake gyara gidan tsohon shugaban kasa Shehu Shagari gaba daya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shahararrun ‘yan wasan kwallon kafa wadanda suka yi shekaru fiye da 10 ana damawa dasu a fagen kwallon kafa ta Duniya Lionel...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta bukaci Kotun Afirka ta Yamma ta ECOWAS da ta ba da umarnin dage takunkuman da maƙwabtanta...