DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An bayyana kishin fannin lafiya da Gwamna Abba Kabir Yusuf ke da shi a matsayin babban dalilin da ya sa aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar PDP ne a Yau suka mamaye hedikwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da ke Yenagoa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata gobara ta tashi a babbar kasuwar Gamboru da ke Maiduguri babban birnin jihar Borno da sanyin safiyar Lahadi. Daily Post...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hizbah ta jihar Yobe karkashin jagorancin Kwamishinan Ma’aikatan Addini Alh. Umar Potiskum ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari a wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC bayyana gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen dan wasan kwaikwayo na Hausa Alhaji Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja ya rasu yana da shekara...
DAGA KABIRUBASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Osun ta musanta rahotannin da ke cewa ta kara alawus-alawus ga ma’aikatan jihar da naira 25,000. A cikin wata sanarwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kasar Saudi Arabia ta ce zata zuba jari a matatun man Najeriya guda 4 da ake kokarin farfado da su domin tace...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke kula da gidajen gyaran hali ta Jihar Kano a arewacin Nijeriya ta ce mutum dari da arba’in ne...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan wasan baya na Portugal Pepe ya zama ɗan wasa mafi yawan shekaru da ya zura ƙwallo a raga a tarihin...
DAGA UASIR SANI ABDULLAHI Sashen soji na kungiyar Hamas ya ce ya lalata motoci 160 na dakarun Isra’ila tun lokacin da suka kaddamar da hare-hare ta...
An Sace Jami’in Hukumar INEC A Bayelsa An yi garkuwa da jami’in sa ido na hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar katsina tace ta haramta yin kowane irin taro da daddare ko da kuwa na addini ne muddin ba sallolin...
Kamfanin Sadarwa na MTN ya sha alwashin cewa duk wasu abokanan huldarsa da yake bi bashi su kwana da sanin cewa sai sun biya. Kamfanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An cafke dan takarar gwamna na jam’iyyar AA a zaben gwamna da ke gudana a jihar Kogi, Olayinka Braimoh Kame dan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dino Melaye, dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kogi, ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta soke...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yunkurinta na karfafa da kuma daidaita ayyukan shirin samar da magunguna cikin rahusa (DRF) a jihar Kano, Gwamnatin Jihar Kano,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi ta Duniya (OIC) ta kira taron gaggawa kan yakin da Isra’ila ta shafe sama da wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gabanin zaben gwamnan jihar Kogi a ranar Asabar, jam’iyyun siyasa goma sha takwas da zasu fafata a zaben sun sanya hannu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Isra’ila na ci gaba da kai hare-hare ta sama a Gaza a yayin da sojojin kasar suke bi layi-layi suna fafatawa...