DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Katafaren Kamfanin Dangote da ke Najeriya ya musanta zargin cewar ya sanya kansa cikin haramcaciyar musayar kudaden waje, inda ya gargadi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Amurka ta fitar da sanarwar gargadi ga ‘yan kasarta da ke Najeriya da su guji manyan otal-otal a kasar, saboda wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga ƙasar Guinea na nuni da cewa, ana zargin yunƙurin juyin mulki a ƙasar bayan da aka jiyo ƙazamar musayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan 15 domin gyaran gadar nan ta Third Mainland dake Legas, kamar yadda bayanai suka nuna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara ta Kano dake zamanta a Abuja, ta sanya ranar Litinin 6 ga watan Nuwamba, 2023, domin sauraren karar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fadar shugaban Najeriya ta ce Faransa za ta dawo wa ƙasar dala miliyan 150 na kuɗin da tsohon Shugaban mulkin sojin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa ...
DAGA KABIRUBASIRU Gamayyar ƙungiyoyin ƴan ƙwadago a Najeriya na NLC da TUC sun bayyana aniyarsu ta shiga yajin aikin gama-gari sanadiyyar kamawa da kuma dukan da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban lauyan kare hakkin bil’adama a Nageriya, Femi Falana, ya caccaki hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano ta yanke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya gabatar da shirin bulaguro zuwa kasar sa ba tare da biza ga daukacin ‘yan Afirka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ibrahim Ahmadu mai shekaru 25, mijin Amina ya rasa ransa a kokarin sa na kare matar sa daga harin ‘yan daba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na Jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf ya yi kira ga jama’a da su guji tarukan da ba su dace...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta kare karin kasafin kudi na Naira biliyan 18 a majalisar dokokin tarayya,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dakarun Tsaron Hadin Guiwa Sun Dakile Harin ‘Yan Ta’adda Da Cafke Mutum 2 A Kano A ranar Juma’ar nan dakarun tsaron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai shari’a Adegbola Adeniyi na babbar kotun birnin tarayya, ya bayar da umarnin a gaggauta sakin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotun Jihar Kano ta tsare tsohon Manajan-Daraktan Hukumar Kayayyakin Noma ta jihar (KASCO), Bala Muhammad Inuwa kan zargin satar Naira...
DAGA UASIR SANI ABDULLAHI Sojoji sun yi nasarar kashe ‘yan ta’addar kungiyar Jama’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihad da aka fi sani da Boko Haram su...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ma’aikatan wutar lantarki a ƙarƙashin Ƙungiyar Ma’aikatan Wutar Lantarki ta Ƙasa (NUEE) sun buƙaci mambobinsu da su dakatar da dukkan ayyukansu a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zababbiyar sanatar kogi ta tsakiya da kotun daukaka kara ta tabbatar da nasararta a jiya, Sanata Natasha Akpoti Uduaghan, ta zargi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Fadar shugaban ƙasar ta yi ƙarin bayani kan abin da take nufi da sayen “jirgin ruwan kasaita na shugaban ƙasa” da...