DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga a daren ranar Talata sun kutsa kai yankin Takanai a masarautar Atyap da ke karamar hukumar Zango Kataf...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hatsaniya Ta Kaure Kan Zargin Cirewa Wata Gawa Ido Daya A Asibitin Kwararru Da Ke Gombe An samu barkewar yamutsi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar ta ce za ta tsayar da komai cak a fadin Najeriya. Ƙungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun amince su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin kwadago ana kasa sun ba da sanarwar shiga yajin aikin sai baba-ta-gani daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba a fadin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni da cewa ‘yan bindiga sun harbe wasu dalibai uku na kwalejin kimiyya da fasaha ta Isa Mustapha Agwai da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta kasa NLC za ta gudanar da wani taron gaggawa na majalisar zartarwa ta kasa game da shirin da...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa (NPHCDA) da hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa (NCDC) sun ce, an samu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa gwamnatinsa na da isassun bayanai da ke tabbatar da cewa akwai wasu jami’an Gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da gasar League ta kasa ta ce kungiyoyi 20 da za su fafata a gasar ta bana za su sami...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano zai ruguje kamar dodo a kotun daukaka kara—Kperoogi Shahararren dan kasar Columbia Farfesa Farouk...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da gwamnati ke kara kudaden jam’o’i a Najeriya, kungiyar ASUU ta yi martani mai zafi kan haka Shugaban kungiyar, Farfesa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya ta musanta zargin da gwamnan Jihar Zamfara ya yi cewa tana tattaunawa da ‘yan bindiga da ke addabar jihar. Ministan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojoji na musamman na rundunar hadin guiwa da ke aiki a shiyyar Arewa maso Yamma a karkashin jagorancin babban kwamandan runduna...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Alh Abba Kabir Yusuf ya yi alhinin rasuwar Barista Halliru Danga Maigari wanda ya taba zama shugaban masu rinjaye a...
Daga Dr. Abdulaziz T. Bako, MBBS, MPH, PhD. Korar Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf da kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta yi, ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rashford Ya Yi Hatsarin Mota A Hanyarsa Ta Zuwa Gida Bayan Tashi Daga Wasansu Da Burnley Tauraron dan kwallon Manchester United,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mun yi murna da farin ciki a ranar Talata yayin da Farfesa Mainasara Yakubu Kurfi ya samu matsayi mai girma na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban mai binciken jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Barista Ladipo Johnson, ya caccaki kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano,...
SAGA KABIRU BASIRU FULATAN An gano wani jariri da aka yar da shi a gona a karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa da safiyar Lahadi....
Daga Bello Galadi. A ranar Laraba, 20 ga Satumba, 2023, Alkalai uku na Kotun sauraren kararrakin zaben gwamna kano suka zartar da hukunci bisa dalilai...