Connect with us

Sports

Kasar Mali ta lallasa Kasar Saudiyya da ci 3 da 1

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Mali ta lallasa Saudiyya da ci 3 da 1 a wasan sada zumunci da suka buga ranar Talata a Portimao na kasar Portugal.

 

Zuwa yanzu dai tawagar ‘yan wasan Roberto Mancini ba su yi nasara ba a wasanni takwas a jere, inda suka yi rashin nasara a wasanni bakwai sannan suka yi kunnen doki daya.

Yan bindiga sun halaka wasu jami’an sintiri guda 9 a jihar Bauchi.

A ranar Juma’ar da ta gabata ne kasar Saudiyya ta zura kwallo a ragar Super Eagles ta Najeriya inda suka tashi 2-2 a wani wasan sada zumunci.

Advertisement

 

A wani wasan kuma, Kungiyar kwallon kafa ta Bafana Bafana ta Afrika ta Kudu ta rike Cote d’Ivoire 1 da 1 a wasan sada zumunci da suka yi a Abidjan ranar Talata.

 

A Wani labarin kumaYan bindiga sun halaka wasu jami’an sintiri guda 9 a jihar Bauchi.

Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shirye-shirye sunyi nisa domin sauya akalar motoci har milyan 10 masu amfani da man fetir zuwa amfani da Gas nan da watanni 36 masu zuwa.

 

Advertisement

Karaminin ministan Mai, Ekperikpe Ekpo ne ya baiyana haka a yayin baje kolin mai da iskar gas na shekarar bana wanda ake gudanarwa a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa.

 

A wata sanarwa da kakakinsa Louis Ibah ya fitar, ya baiyaan cewar a yanzu haka anyi kawance da kanfanoni masu zaman kansu domin kawo kayayyakin da za’a yi amfani dasu wajen sauya akalar motocin nan da watanni 9 masu zuwa.

 

Ya ce matakin wani yunkuri ne na inganta yin amfani da Gas a tsakanin motocin kasar a maimakon Man fetir da suka dogara dashi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending