News
Yanzu-Yanzu: Sarki Dutse Alhaji Nuhu Muhammad Sunusi ya rasu
Allah ya yi wa Sarkin Dutse Alhaji Nuhu Muhammadu Sunusi rasuwa.
A cikin tabbataccen adireshin sa na Facebook wani mai rike da sarautar gargajiya kuma dan takarar gwamna a jam’iyyar PDP Mustafa Sule Lamido ya bayyana hakan.
Advertisements
