Hukumar ‘yan sanda ta jihar Neja ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon ruftawar wani ramin hakar ma’adinai da ke yankin Farin-Doki, a karamar hukumar Shiroro....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Lahadi ne aka tabbatar da rasuwar babban sakataren gidan gwamnatin jihar Gombe, Balarabe Poloma,Poloma yamutu mako guda kafin ya yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah ya yiwa shugaban ƙungiyar dattawan Jihar Jigawa. Alhaji Suleimanu Baffa rasuwa. Za’aji Jana’izarsa da misalin ƙarfe 4 na Yamma a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Allah Yayiwa Abdullahi Yakubu Dorayi, fitaccen dan jarida kuma tsohon ma’aikacin jaridar Triumph rasuwa. Labarin rasuwarsa a ranar Juma’a, 18 ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shahararren dan jarida kuma tsohon ma’aikacin Sashen Hausa na BBC, Mato Adamu, ya rasu yana da shekaru 60 a duniya. Majiyar...
Abin takaici ne yadda Jami’ar Bayero ta Kano ta sanar da rasuwar magatakardar ta Malam Jamilu Ahmad Salim. Al’ummar jami’ar sun sanar da...
Allah ya yi wa Sarkin Dutse Alhaji Nuhu Muhammadu Sunusi rasuwa. A cikin tabbataccen adireshin sa na Facebook wani mai rike...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban masanin kimiyyar nan, kuma babban Farfesa a jami’ar Bayero, Farfesa H.I Umar ya rasu a yammacin wannan rana. Farfesa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya A. Sule, ya yi rashin dansa mai suna Hassan A. A Sule. Sakataren Yada Labarai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 7 ga watan Janairun shekarar 2022 rana ce da hantar al’ummar Musulumi ta kada, musamman daliban ilimi a Najeriya...