News
Yan Daba Sun Kai Wa Masu Taron NNPP Hari A Kano
Wasu mahara da ba akai ga tantance su wane ne ba sun kai hari kan ayarin magoya bayan jam’iyyar NNPP a unguwar Na’ibawa da ke kan titin zuwa Zariya a Jihar Kano tare da kona motocinsu da dama.
Advertisements
Advertisements
Magoya bayan na NNPP dai na kan hanyarsu ce zuwa garin Kwanar Dangora da ke Karamar Hukumar Kiru a Jihar domin taro dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar, Rabi’u Musa Kwankwaso, wanda zai rufe taron yakin neman
Advertisements
Advertisements
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
