News
Jirgin Shalkwafta na Sojin saman Nigeria yayi hatsari
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Rahotanni daga garin Fatakwal na jihar Rivers sun ce wani Jirgin Shalkwafta mallakin rundunar sojin saman Nigeria yayi hatsari.
Mai magana da yawun rundunar sojin saman Nigeria, Edward Gabkwet, ya tabbatar da faruwar lamarin.
Hukumar Filayen Jiragen Saman Nijeriya FAAN ta haramta amfani da jakar Ghana Must Go
Ya ce Jirgin yayi hatsari ne da safiyar juma’a akan hanyarsa ta kai farmaki ga masu fasa bututu suna satar mai.
Sai ya ce dukkannin sojoji biyar da ke cikin Jirgin sun tsira da ransu sai dai sun samu raunuka.
-
News2 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News7 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News5 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
