Connect with us

News

Kada Wanda Ya Karkatar Da Kudaden Da Aka Ware Wa Fannin Tsaro- -Shehu Sani

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Tsohon dan majalisar tarayya, Shehu Sani, ya gargadi gwamnatin Bola Tinubu kan kashe Naira tiriliyan 3.2 da aka ware domin tsaro zuwa wajen rashin gaskiya.

Advertisement

A cewar tsohon dan majalisar wanda ke aiki a majalisar wakilai ta 8, haka ya kasance a kasafin kudin baya, inda ake wawure kudaden da aka ware ga fannin tsaro zuwa wasu abubuwa marasa muhinmanci

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta ragargaji Lens da ci 6-0 a gasar zakarun Turai

Sani, wanda ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya, ya yi tsokaci ne kan kasafin kudin shekarar 2024 na Naira tiriliyan 27.5 da shugaban kasa Bola Tinubu ya mika a ranar Laraba.

Advertisement

 

DAILY POST ta fahimci cewa an ware naira tiriliyan 3.2 ne domin tsaro a cikin kasafin kudin.

Advertisement

 

Sani ya rubuta a kan shafinsa na X cewa an ware tiriliyan daloli don tsaro amma an kashe su ta wasu abubuwa marasa amfani, kuma sojoji da yawa sun koka da rashin abinci, makamai, da kayan aiki, kuma an yi watsi da jindadin su,” Sani ya rubuta.

Advertisement

 

Ya kamata N3.2 tiriliyan da aka ware don samar da tsaro a 2024 ya kamata a lura da hakan,kasafin kudin tsaro bai kamata a barnata ba wajen gina wuraren taro, otal-otal, da shaguna yayin da ‘yan ta’adda ke kashe mutane a kowace rana a kasar,” inji shi.

Advertisement

Tsohon dan majalisar tarayya, Shehu Sani, ya gargadi gwamnatin Bola Tinubu kan kashe Naira tiriliyan 3.2 da aka ware domin tsaro da tsaro a kan rashin gaskiya.

 

Advertisement

A cewar tsohon dan majalisar wanda ke aiki a majalisar wakilai ta 8, haka ya kasance a kasafin kudin baya, inda ake wawure kudade.

 

Advertisement

Sani, wanda ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya, ya yi tsokaci ne kan kasafin kudin shekarar 2024 na Naira tiriliyan 27.5 da shugaban kasa Bola Tinubu ya mika a ranar Laraba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending