News
Kungiyar Daliban Kafin Maiyaki Sun Tura Marayu Koyon Aikin Likitan a Kaduna

DAGA DANTALA UBA NUHU KURA
Ya Zama Wajibi Ya Nuna Farincikinsu Ga Daliban Kafin Maiyaki Da Kungiyar Ta Turasu Karatu Dan Koyon Aikin Likitan a Zariya dake Jahar Kaduna
na kunshe ne ta cikin wata Sanarwa da Shugaban Kungiyar Daliban Na Garin Kafin Maiyaki Comrd Suleman Umar Ayuba turawa da Jaridar Inda Ranka
Hukumar Hisbah Ta Kama Masu Yin Balangu da Mushen Rago A Kano
Sanarwar ta kara da cewa Yayi Masu Fatan Alkhairi Da msu Zama Jakadu Nagari
Yakara da cewa Burin Kungiyar Tallafawa Mata Da Matasan Yankin Da Suka Hada Da Illimin Nasu Bukata Na Musamman Marayu Marasa Karfi a Cikin Alumma Da Sauran Duk Wani Abu Da Zai Kawowa Alummar Yankin Kafin Maiyaki a Karamar Hukumar Ta Kiru Cigaba
Ya Bayyana Godiyarsa Da Irin Gudunmawar da Kungiyar Daliban Take Samu ga Mambobin kungiyar
Yayi kera ga Masu Madafun Iko a Yankin Irin du Shugaban Karamar Hukumar Ta Kiru Hon Mutari Isyaku Kiru da danga Taimakawa kungiyar dan samun cigaban marayu da masa karfi
