News
Da dumi-dumi: ‘Yan majalisar dokokin jihar Ribas 27 sun fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Advertisements
Advertisements
Al’amuran siyasa a jihar Ribas sun dauki wani sabon salo inda ‘yan majalisar dokokin jihar 27 suka fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC.
Advertisements
‘Yan majalisar su 27 ana kyautata zaton suna biyayya ga ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike wanda ya samu sabani da dansa na siyasa da kuma gwamna mai ci, Siminalayi Fubara.
Advertisements
Advertisements
Femi Falana ya ba Tinubu mako biyu ya biya diyya ga wadanda harin jirgin sama ya rutsa da su
Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan majalisar sun sanar da sauya shekar su da safiyar yau a harabar majalisar kamar yanda Jaridar Nigeria Tracker ta ruwaito
Advertisements
