DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotun majistare da ke zamanta a unguwar Noman’s Lands a jihar Kano ta bayar da umarnin garkame wasu manoma shida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kashe gobara ta jihar Kaduna ta ce ta samu barkewar gobara sau 33 da kuma mutuwar mutum daya a watan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan Jihar Anambra ta yi nasarar cafke wasu ma’aurata da ke da hannu wajen safarar wani jariri dan wata daya....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwanaki ashirin da biyar bayan sace wasu mutanen kauye 150 a gundumar Mutunji dake karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara, uku...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotun Tarayya da ke birnin tarayya, Abuja ta haramta wa tsohuwar Ministar Mata da Walwalar Al’umma, Pauline Tallen sake rike...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An garzaya asibita da Kwamishinan Zaben Adamawa, Barista Hudu Yunusa Ari, bayan ya yanke jiki ya fadi ana tsaka da shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi nasarar kawo karshen fitinar da ta kaure a jihar Rivers tsakanin gwamnan Mista Fabura da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutum 250,000 zuwa 300,000 ne suka tsere daga gidajensu a jihar Al Jazirah da ke Sudan tun daga 15 ga watan...
Iyalan hambararren shugaban kasa Mohamed Bazoum sun maka shugabannin gidan radiyo da talabijin na kasa RTN da kuma jaridar “Nouveau Republicain” a kotu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a, JAMB, ta kara kudin rajistar jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandare, UTME, ta 2024 da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kocin Roma Jose Mourinho ya soki alkalin wasa Matteo Marcenaro kafin wasan Sassuolo da Roma inda ya nuna shakka kan nutsuwar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zaɓe mai zman kanra ta kasa Inec, ta ce tana duba yiwuwar gudanar da zaɓukan cike gurbi da kuma sake zaɓuka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun kubutar da mutum 13 da aka sace sun kuma kama wasu mutum 11 da ake zarginsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkalin kotun shari’ar musulunci dake zama a Garun Gabas, ƙaramar hukumar Malam Madori, Mallam Muhammadu Yaba Ibrahim ya daura auren wasu masoya,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya ba da tabbacin cewa a shirye yake ya fara wayar...
DAGA BASHIR AMINU SABO Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani ya bai wa al’ummar musulmi da kirista da ke jihar tabbacin cewa gwamnatinsu za ta yi...
Tsadar kayan masarufi da kuma sauran kayan amfani ga al,umma ta addabi al, umma a wannan zamani kuma har yanzu babu wani mutum ko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta sanya ranar Alhamis 21 ga watan Disamba domin sauraren karar zaben gwamnan Kano. Wannan yana kunshe ne a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN AIA Kurawa Travel and General Contracts Limited ya shirya taron masu ruwa da tsaki na shekara-shekara karo na farko 2023...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar EUFA ta gabatar da jadawalin gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai, zagaye na biyu FC Porto (POR) v Arsenal (ENG)...