DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata majiya mai tushe ta shaida wa Jaridar SaharaReporters a ranar Laraba cewa Akeredolu ya mutu a Legas. SaharaReporters ta gano cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dattawa za ta zartas da kudurin kasafin kudin shekarar 2024 a ranar asabar 30 ga watan Disamba don dorewar tsarin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Allah ya yiwa tsohon kakakin majalisar wakilai Ghali Umar Na’abba rasuwa yana da shekaru 65 a duniya. Na’abba Ya rike mukamin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban hafsan hafsan soji (COAS), Taoreed Lagbaja, ya bayyana a ranar Talata cewa sama da sojoji 50,000 ne ke gudanar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Iyayen dalibin nan mai suna, Isah Umar , dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello Zariya dake Kaduna , sun yi kira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta yi barazanar dakatar da kungiyar kwallon kafa ta kasa da kungiyoyin kwallon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Tinubu ya ce gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi gaba daya ke da alhakin tabbatar da zaman lafiya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An lalata kadarori na miliyoyin naira a wata gobara da ta tashi a kasuwar Gwarzo dake jihar Kano ‘Yan kasuwar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kaduna, ta kama miyagun kwayoyi masu nauyin kilogram dubu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Sanata mai wakiltar jahar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Nijeriya Sanata Shehu Sani ya mayar da martani kan wasu munanan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar manyan likitocin dabbobi ta kasa tayi Allah wadai da kashe wasu kananan giwaye da aka yi a karamar hukumar Kala...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Binciken Musamman kan Gadangarƙamar Babban Bankin Najeriya, CBN, Jim Obazee, ya gayyaci Shugaban Titan Trust Bank, Tunde Lemo da wasu...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar Lafiya ta duniya WHO da gwamnatin Gambia, sun zargi kamfanin harhada magungunan kasar India na ‘Maiden Pharmaceuticals’ da sauya samfuran magungunan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda, PSC, ta yi watsi da maganar da ake yi na cewa tana neman biyan Naira dubu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutum hudu, sannan wasu 59 sun ji rauni sakamakon hatsarin mota a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar tsarawa da kera motoci ta Nijeriya ta yi kira ga gwamnatin Tarayya a kan ta haramta shigo da tsofaffin motoci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bishop Hassan Kukah ya tuhumi shugaban kasa Bola Tinubu kan yaki da cin hanci da rashawa da rashin tsaro, yana mai cewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A cewar Kamfanin Dillancin Labarai na AFP, adadin wadanda suka mutu ya karu kan wanda rundunar soji ta bayyana a yammacin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Sokoto ta karbi mutane 66 da dakarun rundunar Operation Hadarin Daji suka kubutar daga hannun masu garkuwa da mutane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gabanin zaben ‘yan majalisar dokokin tarayya da na jiha da za a yi a ranar 3 ga watan Fabrairu, jam’iyyar APC...