DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A halin yanzu wata guda ke nan bayan da Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin karya farashin iskar gas din girki, a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen samun yanayin rana da buji daga ranar Juma’a zuwa Lahadi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindiga karkashin jagorancin shahararren dan bindiga Daminan sun kashe mutum 10 a kauyen Kwanar Dutse a jihar Zamfara. Daminan tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akwai yiwuwar yawan jami’o’n gwamnatin tarayya kan iya kai wa 99 a ‘yan watanni masu zuwa, sakamakon wani kudiri da aka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗaurin shekaru 14 ne hukuncin masu digirin bogi dan kwatano -Bulama Bukart Masana Shari’a a faɗin ƙasa Najeriya sun fara sambaɗo nasu...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya taya Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar cika shekaru 61 a duniya. A wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Abubuwa da dama sun faru da za su dade a zukatan ’yan Nijeriya, na dadi da akasin haka, wadanda za a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta na binciken wasu kamfanoni 52 kan hada-hadar kudaden...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar yansanda a jihar Kano ta ce ta kama wani likitan bogi mai suna Chidera Ugwu bisa zarginsa da yi wa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRAD’YAN Ƴan ta’adda sun dasa bam a maƙabarta, sun halaka masu zaman makoki 103, sun jikkata wasu 141 Mahukuntan ƙasar Iran sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba wa Gwamnatin Kano wa’adin kwanaki bakwai ta kawon dalilin da zai hana ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) ta cafke wani fasto kan damfarar wani mai a harkar hakar ma’adinai a Jihar Kogi. Mataimakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar gudanarwa na kamfanin Mai NNPC ta fito ƙaryata batun cewar farashin mai zai yi tashin Gwauron zabi. Sanarwar ta fito...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A karon farko bayan shekaru 12 ya na jan ragamar mafi ƙasaitacciyar attajiran Afrika, Aliko Ɗangote a yanzu ya koma na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yansanda sun kama Yusuf Haruna wanda aka fi sani da Lagwatsani, dan shekaru 18, da laifin kisan wani limamin Masallaci mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dattijuwar Kazar nan da tafi kowacce Kaza tsufa a duniya mai suna “Peanut” ta mutu tana da shekaru 21 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa jami’anta sun kama wasu mutane biyar da ake zargin barayin shanu ne tare...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Cristiano Ronaldo ya kammala shekarar 2023 a matsayin dan wasan da ya fi zura kwallaye a raga a duniya. Dan wasan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan Kasafin Kudin shekarar 2024 da muka yi maraba da ita a wannan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban mulkin soja na Chadi Mahamat Idriss Deby Itno a ranar Litinin ya nada tsohon shugaban ‘yan adawa na kasar a matsayin...