DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar shirya jarabawar shiga Jami’ai da sauran makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sanda, ta ce ta gano wani shiri na kona gidan gwamnatin Kano da wasu bata gari ke kitsawa a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kiyayye haddura ta kasa, tace ta samu rahotannin hatsari kimanin 231, yayin da mutane 205 suka mutu a jihar Kano kadai,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ɗaliban koriya ta kudu sun shigar ƙara kan gwamnati bisa tuhumar tsayar da jarabawar shiga kwaleji daƙiƙa 90 kafin lokacin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manyan jam’iyyun siyasar Kano biyu sun koma ga Allah, a daidai lokacin da kotun koli zata fara sauraren karar zaben gwamnan Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kasafin kudin shekarar 2024 na naira biliyan 437.3. Hakan ya biyo bayan amincewa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da al’ummar Jihar Taraba ke zaman zullumi da jimamin takaicin yadda ‘yan bindiga suka arce da wani basaraken jihar da fadawan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban jam’iyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje ya halarci bikin rantsar da tsohon Gwamnan Jihar Plateau Sanata Simon Bako...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO ƘaiƘayi Koma Kan Masheƙiya ,Baza kasan zafin abu ba sai ya sameka,furucin Olusegun Adeniyi Mai Baiwa tsohon shugaban ƙasa Umaru Musa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matashi mai shekaru 19 mai suna Mohammed Ibrahim, mazaunin Sabon-Layi da ke wajen birnin Bauchi a Jihar Bauchi, ya daba wa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Alamu na nuni da cewa babu wani tanadi da aka tsara na kidayar yawan jama’a da gidaje na shekarar 2024 a cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Lauyan nan na Kano, Abba Hikima Fagge, ya bukaci Gwamnatin Kano da ta duba Allah ta tsayar da aikin gadojin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun ƙoli a jihar Colorado ta Amurka ta yanke hukuncin cewa tsohon Shugaban ƙasar Donald Trump bai cancanci tsayawa takara ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu shayi koko da kosai na zabga ciniki a garin Kano a dalilin yanayi na hunturu da aka shiga. Wakilin Kamfanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya mika jerin sunayen mutane takwas da zai nada a matsayin mambobin gudanarwa na hukumar zabe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da ake ci gaba da mayar da martani kan tsoma bakin shugaba Bola Tinubu kan rikicin da ya dabaibaye jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta kasa ta yi barazanar gudanar da gagarumar zanga-zanga a fadin kasar sakamakon karancin takardun kudi a hannun jama’a....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen mawaƙin ‘balaja’u’, rawar kwambilon da aka fi sani da kiɗan juju, Omoba De Jombo, ya faɗa hannun ‘yan bindiga, shi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani mutum a jihar Adamawa mai suna Linus Dimas ya kashe magatakardar kotu da aka aika masa domin ya gayyace shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar Hausawa da mazauna garin Sagamu da ke jihar Ogun da dama ne suka fito suna gudanar da zanga-zangar lumana domin...