Connect with us

News

An Samu Bullar Cutar Zazzabin Lassa A Abuja

Published

on

DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO

 

Advertisement

An tabbatar da kamuwar mutum biyu da cutar Zazzabin Lassa a Babban Birnin Tarayya Abuja.

Sakatariyar Hukumar Lafiya ta birnin, Adedolapo Fasawe, ce ta sanar da haka a ranar Litinin, amma ta ce babu wanda cutar ta kashe a birnin.

Advertisement

Abubuwan Da Ke Hana Magance Matsalar Tsaro A Arewacin Najeria – Sharrif

Adedolapo Fasawe ta ce an gano masu dauke da kwayar cutar ce a Babban Asibitin Bwari da kuma Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abuja.

Cikin wadanda suka kamun har da wani dan watanni 14, wanda cutar ce sanadin rasuwar mahaifiyarsa a  Jihar Bauchi, kafin a dawo da shi Abuja.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending