DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ICPC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a jami’an gwamnati, ta bayyana munmunar shaidar cewa ɓangaren shari’a, ‘yan majalisa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɓarayin daji sun saki sauran ɗaliban Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Dutsinma a jihar Katsina, wato FUDMA, bayan shafe fiye da wata biyu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ya bayar da tabbacin cewa gwamnatin Alhaji Abba Kabir Yusuf a shirye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta tabbatar da tuhumar cin amanar kasa da ake yi wa Nnamdi Kanu A ranar Juma’a ne kotun koli...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutane 16 sun rasu, wasu 30 sun samu rauna a hatsarin babbar mota a yankin Jos da ke Jihar Filato. Wata...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A karo na biyu ckin kasa da mako guda an sake samun wani babban mutum mai shekaru mai suna, Yakubu Mamza,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kungiyar shugabannin jami’an hulda da jama’a na jam’iyyar APC dake arewa maso gabas, wanda kuma shi ne kakakin jam’iyyar a Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yanzu dai Babu wani Abu da al’ummar jihar kano ke yawan tattaunawa akansa Kamar batun shari’ar zaben gwamnan jihar Wakilin jaridar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ce yakamata shugaban kasa Bola Tinubu ya roki katafaren shagon nan na siyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanya hannu kan kasafin kuɗin jihar na shekarar 2024 da ya kimanin naira biliyan 800....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A ranar Laraba ne Sanatoci suka nuna rashin jin dadinsu kan yadda hukumar kula da kadarorin Nijeriya (AMCON) ke gudanar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta amince ta biya diyyar Naira biliyan uku ga kungiyar masu shagunan Masallacin Idi saboda rusa musu kadarorin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Kwadago ta kalubalanci shirin da gwamnatin tarayya ke yi sake fasalin kamfanin samar da hasken wutar lantarki na kasa. Idan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mista Sidie Tunis, Kakakin Majalisar ECOWAS, ya ce za a dakatar da hukuncin da aka yanke wa Jamhuriyar Nijar, idan har...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasar Jamus ta kirkiro wani inji da zai rika raino tare da kuma kyankyasar jarirai irinsa na farko a duniya. Sunan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta cire manyan makarantun kasar nan daga cikin tsarin na biyan albashin bai daya mai taken (IPPIS) ba tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Zamfara, karkashin jagorancin gwamna Dauda Lawal, ta dau alwashim hukunta Aisha Tsafe da aka kama da azabtar da yarinya ‘yar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) a dakatar da rabon kujeru aikin Hajjin 2024 ga kamfanonin jirgin yawo 40 da suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bankin Duniya ya ce har yanzu gwamnatin tarayya na iya biyan tallafin man fetur kasancewar har yanzu farashin man fetur a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa a shirye yake ya bayar da shaida ga Najeriya game da tsohon...