Connect with us

News

Kotun Koli Ta Tabbatar Abba Kabir Yusuf A Matsayin Zababben Gwamnan Kano

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Kotun kolin Najeriya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta tabbatar da Alhaji Abba Kabir Yusuf a matsayin zababben gwamnan jihar Kano.

Jam’iyyar APC ta kalubalanci Nasarar Abba Kabir a Zaben Gwamna a 2023 da dan takararta na Gwamna a Kano,  Nasiru Yusuf Gawuna.

Dalilan da suka sa CBN ya ƙwace Bankin Union, Keystone da Polaris, ya naɗa masu sabbin daraktoci

Hukuncin da aka yanke a yau Juma’a ya biyo bayan shafe watanni ana shari’a daga Kotun kararrakim zabe zuwa Kotun daukaka kara da kuma Kotun Koli  tsakanin jam’iyyar NNPP da APC a jihar ta Kano.

Tuni aka tsaurara matakan staro a Jihar gabanin hukuncin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending