Connect with us

News

Gwamnatin Tarraya za ta mayar da shalkwatar FAAN zuwa Legas

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

Gwamnatin tarraya ta bayyana cewa za ta mayar da shalkwatar hukumar kula da filayen jiragen saman ƙasar (FAAN) zuwa birnin Lagos

Advertisement

Matakin na ƙunshe cikin wata sanarwa da babbar daraktar hukumar Misis Olubunmi Kuku ta fitar.

Afcon 2023: Nigeria Ta Chasa Ivery Coast Masu Masaukin Baki A Wasan Hamayya

Sanarwar ta ce ministan kula da sufurin jiragen sama na ƙasar ne ya bayar da umarnin ɗauke shalkwatar hukumar ta FAAN daga Abuja babban birnin ƙasar zuwa birnin Legas da ke kudu maso Yammacin ƙasar.

Advertisement

Matakin na zuwa ne yayin da a farkon makonnan Babban Bankin ƙasar CBN ya sanar da ɗaukar matakin mayar da wasu sassan bankin zuwa birnin na Legas.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending