Connect with us

News

A Karshe Gwamna Lucky Aiyedatiwa Ya Nada Mataimakin Gwamna A Hukumance.

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya nada Cif Olayide Owolabi Adelami a matsayin mataimakin gwamna a hukumance.

Rahotanni na nuni da ccewa Aiyedatiwa ya zama gwamnan jihar Ondo bayan rasuwar Rotimi Akeredolu.

Advertisement

Yan Bindiga Sun Sace Magidanci Da Matarsa Da ’Ya’yansu A Kaduna

Akeredolu ya rasu ne a ranar 27 ga Disamba, 2023, a wani asibitin kasar Jamus sakamakon doguwar jinya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending