News
Wata Gobara ta kone coci a Jihar Legas
Rahotanni na nuni da cewa wata gobara da ta tashi a cocin gidan David da ke karamar hukumar Ikeja a jihar Legas.
Amodu Shakiri, mai magana da yawun hukumar kashe gobara ta jihar Legas, ya tabbatar da faruwar lamarin,
Dalilin da ya sa ECOWAS ta tsinci kanta cikin ‘tsaka mai wuya’
Shakiri ya tabbatar da cewa jami’an kashe gobara tare da sauran hukumomin da abin ya shafa suna gudanar da ayyukansu.
Details soon
Advertisements
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
