DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomi a jihar Kano sun ce shirye-shirye sun yi nisa don kafa dokar da za ta tilasta a waɗanda suke shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan Nijeriya reshen Abuja ta sanar da kama wani da ake zargin kasurgumin mai garkuwa da mutane ne a...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Babban jami’in hukumar Premier League, Richard Masters ya ce an tsayar da ranar saurarar tuhumar Manchester City kan zargin karya dokar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari ofishin ‘yansanda, tare da kashe dan sanda guda daya a kauyen Saki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun koli ta ayyana Abdullahi Sule na jam’iyyar APC a matsayin gwamnan jihar Nassarawa. Kotun dai ta yi watsi da karar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an hukumar NDLEA ta kama mutane 58 da ake zargi da shan miyagun kwayoyi a filin wasa na Sani Abacha da ke...
DAGA SALIM BELLO SALE Hukumar sadarwa ta Najeriya – NCC ta dakatar da shirin ta na hana masu amfani da layin kamfanin Glo kiran layukan kamfanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kudin Najeriya na ci gaba da shan kashi a kasuwar bayan fage, inda a yanzu ake sayar da kowacce dala akan naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi zargin cewa magajinsa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya raba masarautar Kano...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC), a Jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar mutum 10, yayin da wasu 12 suka samu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarraya ta bayyana cewa za ta mayar da shalkwatar hukumar kula da filayen jiragen saman ƙasar (FAAN) zuwa birnin Lagos Matakin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Najeriya ta lallasa masu masaukin baki yayin arangamar da aka yi a filin wasa na Alassane Ouattara. Tawagar Super Eagles ta Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa a cikin Janairu za ta fara sakin kuɗaɗen lamuni ga ɗalibai. Ministan Ilmi Yusuf Sununu ne ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Sakataren Hukumar Kula da Asibitoci na Jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya yi kira ga dukkan ma’aikatan lafiya da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Magidanta da y’an kasuwa a jihar Kano sun nuna damuwa kan karuwar kudin Shinkafa yar’gida yayin da farashin ta ya ke cigaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yanzu haka dai tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele ya gurfana a gaban kotu domin neman a sauya masa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A ranar Larabar da ta gabata ne wasu masu hulda da kamfanonin sadarwa suka nuna rashin jin dadinsu kan katse layinsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A jiya Laraba ne gwamnatin tarayya ta gargadi ƴan Najeriya game da yadda jama’a ke rige-rigen tara kuɗi domin biyan kudin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Jigawa da arewacin Najeriya, kuma jigo a jam’iyyar PDP ya ce zargin da tsohon shugaban riƙon kwarya na...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A kokarinta na kara kaimi da kwarin gwiwar ma’aikatanta don ci gaba da gudanar da ayyukansu da kyau, Ma’aikatar Lafiya ta...