DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tara Kuɗaɗen Haraji ta Tarayya (FIRS), ta bayyana cewa ta tara har Naira tiriliyan 12.374 a matsayin haraji cikin shekarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa darajar Naira ‘ta faɗi warwas”. Cardoso ya bayyana haka a ranar Laraba,...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Mazaunan karamar hukumar Mangu a jihar Filato sun bayyana cewa duk da dokar hana walwala na awa 24 da gwamnati ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na Jihar Kano, Dakta Abubakar Yusuf, ya jaddada aniyar ma’aikatarsa ta ci gaba da gudanar da huldar aiki tare da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A ranar Laraba Aljeriya ta kori kocinta, Djamel Belmadi, bayan da aka fitar da ita daga Gasar Cin Kofin Afrika. Aljeriya ta...
DAGA SALIM BELLO SALE Tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce da gangan yaki bada takardar shaidar kammala karatun sakandaren sa lokacin takarar zaben shekarar 2015...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya bar Abuja ranar Laraba zuwa birnin Paris na kasar Faransa domin wata ziyarar sirri da za ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya nada Cif Olayide Owolabi Adelami a matsayin mataimakin gwamna a hukumance. Rahotanni na nuni da...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa mutane hudu a kauyan Hayin Kinini da ke yankin Kakangi na Karamar Hukumar Birnin Gwari a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar ƴan banga a jihar Kano sun cafke wata mata da ake zargi da satar yara a unguwar Sharaɗa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon Gwamnan Jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya dakatar da dukkanin Kwamishinonin jihar baki daya nan take. Hakan na kunshe ne ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya ki amsa laifuffukan da ake tuhumarsa da aikatawa guda tara na karkatar da kudaden...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta ce bata kama shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo ba, sabanin rahotannin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Mayakan Boko Haram sun kashe wani hafsan soja da wasu ’yan sa-kai biyu a wani ƙazamin hari a sansanin sojoji a...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ghana ta sallami mai horas da ’yan wasanta, Chris Hughton, nan take bayan an lallasa su an koro su gida a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar Frank Geng Quangrong, dan kasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar Nijeriya, Ummukulsum...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata dambarwar siyasa ta kunno kai a jihar Kano, inda ake ganin wasu magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar, ciki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Super Eagle za ta fafata da Kamaru a wasan zagaye na 16 na gasar cin kofin AFCON da ke gudana a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Majistare da ke Kano ta tsare fitaccen dan siyasar nan, Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda kan kalaman batanci da ya...