DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da asibitocin jihar Kano sun karyata labarin da ke cewa an sace wani jariri da aka haifa a babban...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Dan wasan gaban Kasar Masar, Mohamed Salah, ya koma kungiyarsa ta Liverpool don yin jinya bayan raunin da ya samu a Gasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga unguwar Kabuga cikin Karamar hukumar Gwale a nan Kano na cewa wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bayan tsawon lokaci daga dukkan alamu ana shirin fuskantar takun saka tsakanin gwamnatin Najeriya da dattawan arewacin kasar bisa shirin mayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an tsaron hukumar Sibil difens (NSCDC) sun cafke wasu mutum biyu da ake zargi da safarar kananan yara 16 a Jihar Taraba....
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Hauhawan farashin kayan masarufi na ci gaba da karuwa fiye da kima, inda ya haura zuwa kashi 28.92 a watan Disamban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Siyasa na ci gaba da samun ma’anoni da fassara iri-iri daga bakunan ‘yan Najeriya. Watakila wannan baya rasa nasaba da yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin kwadago Najeriya na shirin yin fito-na -fito da gwamnatin kasar da na jihohi bisa rashin samun wani ci gaba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rikicin wurin aiki tsakanin wasu ma’aikata biyu ya rincabe yayin da ɗaya ya rasa ransa sakamakon rikicin a ranar Lahadi, 21...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya Shugabannin Jami’o’in...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan wasan Super Eagles Sadiq Umar, a karon farko ya fito ya yi bayani dangane da ce-ce-ku-ce da ake yi kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC ta lashe zabukan shugabannin kananan hukumomi da kansiloli 312 a daukacin kananan hukumomi 27 na jihar Borno. Wannan dai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD BASHIR Wata motar fasinja daga Kano da ke kan hanyar zuwa Markudi a jihar Benue ta yi hatsari a mahadar Taban Sani,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Masani a bangaren Shari’a Barista Isa Umar Sulaiman, ya bayyana cewa duk da cewa akwai Dokar Hana Lefe a Kundin Dokokin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu Rahotanni sun bayyana cewa an rasa wani Jariri dan kwana ɗaya da haihuwa a duniya a asibitin waziri gidado dake nan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani bom da ya fashe a kauyen Kidandan da ke karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna ya yi sanadin mutuwar wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Masani a bangaren Shari’a Barista Isa Umar Sulaiman, ya ce batun hana lefe neman ta da kura ne kawai ya sanya fitaccen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasar Saliyo Ernest Bai Koroma ya isa Nijeriya ranar Juma’a da maraice bayan wata kotun kasarsa ta amince ya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ofishin firaministan rikon ƙwaryar Pakistan, Anwaar-ul-Haq Kakar, ya ce an warware matsalar diplomasiyya da ta gitta tsakanin ƙasar da Iran. Matakin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata Babbar kotun jihar Jigawa mai lamba 6 da ke zamanta a Birnin-Kudu ta samu wani matashi mai suna Habibu Haruna...