DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya ta kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 da zai aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa da...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Najeriya ta yi Allah Wadai da ficewar Jumhuriyar Nijar, Mali da Burkina Faso daga Kungiyar ECOWAS ko CEDEAO duk da cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta soma gudanar da bincike kan zargin da ake yi wa wasu mutane na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mijin Layla Ali Othman, Yusuf Adamu Gagdi, ya yi barazanar maka kawarta Sadiya Marshall a kotu saboda bata wa matarsa suna. Yusuf...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Abun Mamaki, Kuna Iya Zama Ku Sulhunta Rigingimun ‘Yan Kudu, To Ita Arewa Me Tayi Maku Ne, Da Ba Zaku Zauna Ku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika takardar neman amincewar Majalisar dokokin jihar kan bukatar kafa cibiyar yaki da cututtuka ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A halin yanzu, shugabannin kungiyar likitocin Najeriya da kungiyar NAGGMDP ta yi kira da mambobinsu da su kwantar da hankalinsu sannan kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Nijeriya CBN ya fitar da sala miliyan 500 don biyan basussukan hada-hadar kudaden waje da aka tabbatar da ingancinsu a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata daliba mai suna Jamima Shetima Balami ta kashe kanta ta hanyar shan gubar ɓera a jihar Adamawa. Jamima, wacce ta...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar likitocin Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake jihar Kano ta bayar da Sanarwar cewar ta janye mambobinta daga bakin aiki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar SERAP mai fafutukar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da tabbatar da demokradiyya, ta yi zargin cewa gwamnonin jihohin Najeriya 36 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi NDLEA ta bayyana cewa tana neman wata tsohuwar sarauniyar kyau ruwa a jallo. Wadda...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamnatin tarraya za ta kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 da zai aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD BASHIR Golan Masar Mohamed Abou Gabal ya barar da fenareti a bugun daga kia sai mai tsaron gida a wasan da Jamhuriyar Dimokuradiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yanzu haka dai daya daga cikin batutuwan da suka fara tayar da sabuwar kura a farfaijiyar siyasar Jihar Kano shi ne batun...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamna jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyana cewa, nan da makonni biyu masu zuwa, za a fara sake gina garin Tudun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga jihar Kano na cewa wani mutum mai suna Nuruddeen ya rataye kansa a unguwar Gadon Kaya da ke karamar hukumar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka ta Yamma, Ecowas ta ba ta samu sanarwa a hukumance ba game da ficewa mambobinta uku...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani Matashi mai suna Aminu Umar Faruq wanda ya yi fama da matsanancin ciwon ciki na kwana ɗaya Sakamakon wannan jinya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hauhafan farashin kayan masarufi a Najeriya ya jefa iyalai da dama cikin halin ni-’yasu. Janye tallafin man fetur da gwamnati ta yi...