DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Najeriya ta lallasa Kamaru da ci 2-0 a gasar cin kofin nahiyar Afirka da suka fafata a gasar cin kofin nahiyar Afirka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta karyata wani rubutu da ta gani yana yawo da sunan Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamuwa da rashin lafiya a Nijeriya ya zama kalubalen da za a iya cewa ruwan dare, amma samun jinya da magani...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kwamitin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a kan sake yi wa tsarin karbar haraji kwaskwarima a kasar nan, ya bayyana cewea, a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani labarin kuma, Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da siyan magunguna kyauta da kayan aikin dakin gwaje-gwaje...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO An kara samun wani jirgin sama ya samu zamewa daga kan titunsa a filin jirgin birnin Ibadan da ke jihar Oyo. An...
DAGA SALIM BELLO SALE Kiran goron gayyatar da Shugaban Riƙon APC, Abdullahi Ganduje ya yi wa Gwamna Abba Yusuf na Kano, cewa ya zo ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya bayyana daukar matakin barin kungiyar dake buga gasar Firimiya ta kasar Ingila a karshen kakar wasa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A wani hari da suka kai lokuta daban-daban a kauyukan dake karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara ƴan bindiga sun kashe mutum...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta ceto wani matashi mai shekara 37 da ya yi kokarin rataye kansa kan bashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta tabbatar da hukuncin shekaru biyar da aka yankewa tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, bisa samunsa da laifin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa, ta kama wasu mutum uku kan zargin satar awaki 48 a Kananan Hukumomin Babura da Kiyawa na...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babban Sakataren Hukumar Kula da Asibitoci ta Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda da tawagarsa, sun fara gudanar da ziyarar aiki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya mayar da martani akan gayyatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Ganduje ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Magidanta da y’an kasuwa a jihar Kano sun nuna damuwa kan karuwar kudin Shinkafa yar’gida yayin da farashin ta ya ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shiga zawarcin kananan jam’iyyun adawa ciki harda NNPP ta Rabi’u Musa Kwanwkaso da mabiyansa. Shugaban...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Yayin da aka kai matakin sili-daya-ƙwale a Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka, ana ci gaba da tafka muhawara musamman a kafafen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 1 da ke Sakatariyar Audu Bako, ta yanke wa wasu ’yan bijilanti biyar hukuncin kisa ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Jihar Jigawa Za Ta Gina Ajujuwan Makarantun Islamiyya Guda 132 A Faɗin Jihar. Hakan na ƙunshe cikin batutuwan da Majalisar Zartaswar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya roƙi gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sauya sheƙa daga...