DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TAMBAYA: Salatin Annabi guda nawa ne? AMSA: Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW. Salatin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani hasashe da na’urar Opta tayi ya aza Nijeriya kan gaba a cikin jerin kasashen da suka fi damar lashe gasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kusan kashi 81 cikin ɗari na ma’aikatan Najeriya ba sa wani ɓangare da ke samar da cigaba ga tattalin arziƙin ƙasar, in...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Kano, Abba Yusuf, ya bayar da tabbaci ga hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Ƙididdigar Alƙaluman Bayanai ta Ƙasa, NBS ta bayyana cewa yawan masu biyan kuɗin wutar lantarki ya ƙaru da mutum 240,000 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gurfanar da Babban Lauyan Gwamatin tarayya, Ministan Ilimin Najeriya, Hukumar Ilimi ta bai daya, UBEC, Antoni-Janar na Jihohi 36 na...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta ce ta gyara asibitin kutare da ke Yadakunya, a wani bangare na kokarin tallafa wa mutanen da ke...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata babbar kotun majistare da ke zamanta a Kano, a ranar Alhamis, ta bayar da umarnin tsare Aliyu Yakubu mai shekaru...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wata Babbar Kotun Jihar Nasarawa dake zamanta a Doma ta dakatar da Kotun Majistire ta 1 dake Lafia daga ci gaba da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun majistire mai 32, dake zaman ta a unguwar Norman’Sland Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Abdul’aziz Habib, ta bayar da belin dan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jami’an ‘yan sandan jihar Edo sun kama wasu mutane hudu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a Kano, bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daga Allah muke kuma gare Shi za mu koma. Wanda duk ya mutu, ba sauri ya yi ba, wanda kuma yake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu alkaluma da sashen tattara bayanan kasashe na Numbeo ya fitar game da faruwar manyan laifuka ya bankado wasu biranen nahiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dangane da hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya, ‘yan kasuwa sun koma yin addu’o’i don neman taimakon Allah a jihar Kano. Yawan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD BASHIR Kungiyar kwadago ta NLC bukaci gwamnatin tarayya ta biya ma’aikata Naira dubu dari 4 a matsayin matsakancin albashi bisa la’akari da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta sanar cewa shugabata, Jalal Ahmad Arabi, ne ya nemo ragin ragin da aka yi...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wata ƴar kasuwa mai suna Precious Ifeanyi shekarar ta 13 da aure bata taɓa haihuwa ba, kwatsam sai gashi Allah ya mata...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Musulman Jihar Ondo sun zargi gwamnan jihar da yi masu ƙauro a rabon muƙaman gwamnati Ɗaukacin Musulman Jihar Ondo sun yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce wasu masu otel-otel sun shigar da ita ƙara kotu kuma har kotun ta ba da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Jihar Anambra ta cafke wata mata a jihar wadda ta yi yunkurin siyar da wasu ‘ya’yanta biyu maza daga cikin...