DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Najeriya ta samu nasarar zuwa wasan ƙarshe a gasar cin koin ƙwallon ƙafa na nahiyar Afirka, 2023 da ke gudana a Ivory...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar Kiyaye Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), ta yi kakkausan gargaɗi tare da yin kururuwar a yi hattara, dangane...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Zanga-zangar da mata suka gudanar a Minnna, babban birnin Jihar Neja dangane da tsadar kayan abinci da kuma tsadar rayuwa baki ɗaya,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kama Aisha Jibrin, wata mata ‘yar shekara 57 da ta fara zanga-zanga kan tashin farashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindigar da suka sace mata 53 da ke rakiyar kai wata amarya a jihar Katsina a makon da ya gabata, sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Talata ne majalisar wakilai ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta daukar matakan shawo kan tsadar rayuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kungiya mai suna “Yan Dangwalen Jihar Kano” ta rubutawa majalisar dokokin jihar Kano takardar neman rusa dokar kafa karin masarautu...
DAGA COMR. IBRAHIM ALI IBRAHIM ( ABBA ALRA-IWAS ) Gwamnoni ya kamata su tashi tsaye wajen nemawa alummar da su ke mulka yanci. Tsadar kayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙasa da kwanaki bakwai bayan saukar kan mulki, bayan ya shafe wa’adin shekaru takwas ya na Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello zai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Kasa Bola Tinubu ya isa birnin tarayya, Abuja, bayan kammala ziyara a kasar Faransa domin gudanar da harkokinsa. Tinubu ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Babban bankin Najeriya CBN Olayemi Cardoso ya bayyana cewa kasar ba za ta rabu da matsalar karancin dala da hauhawar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata ’yar shekara 45 mai suna Alimot Haruna mai fataucin kananan yara, ta bayyana cewa ta sayar da yara sama da...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Jami’an Hukumar Yaki da Rashawa (EFCC) ta tsare Abubakar Ahmad Sirika, kani ga tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Abubakar Sirika. News...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamitin inganta sashin sarrafa magunguna (DMU) na Hukumar Samar da Magunguna ta jiha (DMCSA) da na hade DRF na KSCHMA da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Jami’ar kimiyya da fasaha dake Kano ta Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil, KUST Wudil ta dakatar da malamin...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA A yayin da sace-sacen jama’a ke kara kamari a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yansanda bisa zargin kwatar...
DAGA WAKILIN MU B.IMAM Shugaban majilisar malamai ta jihar kano malam ibrahim khalil ya ce zoban bakin karfe kadai ya wadatar a matsayin Sadakin aure. Malam...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban Karamar Hukuma A Kano Ya Yi Murabus, Wani Kuma Ya Fice Daga APC Zuwa NNPP Shugaban karamar hukumar Ungogo a jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani yaro mai kimanin shekaru hudu mai suna Abubakar Sani sakamakon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojojin ruwan Najeriya da ke sintiri sun zakulo wasu matasa tara da suka boye a farfelar wani jirgin ruwa da nufin zuwa...