DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Awara, wani nau’in kayan abinci ne na gida da ake yi daga Waken Soya, yanzu haka ana tsananin bukata ta a yankuna...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Farashin man fetur ya tashi sannu a hankali a wasu garuruwa, akwai wuraren da lita ta zarce N700 a yau Masu motoci...
DAGA YASIR KABIRU BASIRU Yayin da ‘yan Najeriya ke fama da raɗaɗin tsadar rayuwar da ta kai har an fara yi wa yunwa zanga-zangar fito-na-fito a...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Tsohon sakataren gwamnatin tarayya ya bayyana cewa an kwaikwayi tadda tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari da shi kansa ne aka cire dala...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani dalibin Jami’ar Adekunle Ajasin, Akungba wadda akafisani da (AAUA) Olubodun Sanni Mai kimanin shekaru 21, an kama shi bisa zargin kashe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Dada Lamuni na Duniya (IMF), ya shawarci Najeriya ta ƙara rufe ido ta cire ɗan sauran tallafin fetur da tallafin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai bayar da shaidar da mai gabatar da ƙara ya gabatar wa Babbar Kotun FCT Abuja, ya bayyana wa Mai Shari’a...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO GCFR Janar Murtala Ramat Muhammad, tsohon shugaban mulkin sojin Nijeriya, wanda ya jagoranci hambarar da mulkin soja na janar Johnson Aguiyi-Ironsi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana zargin wata amarya mai suna Aisha Aliyu a kauyen Nasarawa cikin Karamar Hukumar Lapai a Jihar Neja, da kashe mijinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Hussaini...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masana tattalin arziki a Najeriya na ganin matakan da gwamnatin kasar ke dauka da kyar za su yi tasiri, idan dai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Watanni shida bayan cire tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da kuma damƙe shi, Hukumar EFCC na farautar matar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dubun wani fasto ta cika bayan da ƴansanda a Abuja su ka kama shi da wasu mutane biyu bisa zargin safarar kananan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar NDLEA reshen jihar Kaduna ta kama masu safarar muggan kwayoyi 92 sannan ta kama muggan kwayoyi masu nauyin kilogiram 217.02...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da ayyukan haji ta jihar Kano dake ta sanar da cewar daga cikin kujeru dubu 5 da 934 da hukumar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A shirinsa na daukar matakin gaggawa kan tabbatar da ci gaba a kan lokaci a Hukumar Samar da Magunguna ta Jiha (DMCSA),...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), Mista Mike Ejiofor, ya bayyana cewa, tunaninsa na ƙin biyan kuɗin fansa na garkuwa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Daga yanzu, dukan kuɗaɗen ƙasashen waje da aka tura zuwa Najeriya ta hanyar kamfanoni masu hada-hadar kuɗi na ƙasa-da-ƙasa (IMTOs) za a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manoma a kananan hukumomn Kura da Garun Malam da Bunkure a Jihar Kano sun koka kan yadda wasu murguza murguzan Beraye...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya yi kira ga dukkan ma’aikatan lafiya su gaggauta...