DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an tsaron hadin gwiwa sun karbe ikon majalisar dokokin jihar Jigawa a daidai lokacin da ake kokarin tsige kakakin majalisar Hon Aliyu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindiga sun kashe Dagacin ‘Yar Nasarawa cikin Ƙaramar Hukumar Faskari a Jihar Katsina. Mamacin mai suna Haruna Wakili, an bindige shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan wasan gaban PSG da Faransa, Kylian Mbappe ya amince zai koma taka leda a Real Madrid idan an kammala kakar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Majalisar dokokin jihar Kano ta bankado badakalar kudi a hukumar Karota da wasu hukumomin gwamnatin jihar. Majalisar ta bukaci hukumar Karota ta...
DAGA KHADIJA NASIR Kudirin dokar kafa ‘yan sandan jihohi ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar a ranar Talata bayan doguwar muhawara. Kudirin wanda mataimakin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tun bayan da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ke bai wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu da ke zama a birnin Kano ta bayar da umarnin tura Murja Kunya zuwa asibitin masu taɓin hankali domin duba lafiyar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A shirye-shiryen hukumar Hisbah ta jihar Zamfara kan habaka al’adu da kula da tarbiyyar Addini, ta hana wasu bukukuwan aure kafin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin rarraba wutar lantarki, wato Abuja Electricity Distribution Company, ya ba da sanarwar zai yanke wutar lantarki a Fadar Shugaban Ƙasa da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jama’ar gari a Jihar Katsina sun daka wa wata motar kamfanin Dangote wawa, inda suka yi awon gaba da kayan abincin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an rundunar sojin saman Najeriya NAF sun kama wani matashi dan shekara 35 da ake zargi da yin garkuwa da mutane mai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ƴan Najeriya sun yi wa ɗan shugaban ƙasar Bola Ahmad Tinubu ca, bayan da ya buƙaci al’umma su ƙara haƙuri da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani zaki ya kashe mutumin da ya yi shekara tara yana renonsa a Jami’ar Obafemi Awolowo (OAU) da ke Jihar Osun....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Direbobin tankokin dakon man fetur a Nijeriya sun fara yajin aikin a ranar Litinin sakamakon ƙarin kudin da ake kashewa a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanonin siminti sun amince su rage farashinsa daga Naira 10,000 zuwa Naira 8,000 ko Naira 7,000 kan kowane buhu matukar Gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun shari’ar addinin muslinci ta Gama PRP Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Nura Yusuf Ahmad, ta yi umarnin a binciki lafiyar kwakwalwar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Kano ta ce ba za ta yi katsalandan a cikin shari’ar da ake yi wa fitacciyar ƴar Tiktok din nan...
Kudin Nijeriya a kasuwar musayar kudi ta bayan-fage ta karye, inda Naira 2,000 take daidi da Fam 1 na Burtaniya. Wani Mai canjin kudi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Kwara State, Abdulfatah Ahmed, ya faɗa a komar Hukumar EFCC bisa zargin almundahana biliyoyin Naira a lokacin mulkinsa....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa na nan kan kujerarsa...