DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado-Bayero ya yi kira ga ‘yan kasuwar kayayyakin masarufi da su rage tsadar kayan abinci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar Musulmi a garin Zariya sun gudanar da Sallah ta musamman don neman dauki daga Allah bisa halin matsi da ake ciki...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Manhajar Free VPN, wani application ne da yake ba da damar yin dukkan nau’i na browsing a kyauta, amma yana da illoli...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hamshaƙin mai arzikin nan Alhaji Aliko Ɗangote mai son tallafawa al’ummar ƙasar nan don sauƙaƙa musu daga halin matsin tattakin arzikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan kasuwar canjin kudi da dama sun nuna rashin gamsuwa da soke lasisin sama da kamfanonin canji 4000 da babban bankin Najeriya...
Ina ma’abota Hulda da DATA domin gudanar da harkokin sadarwa ta yau da kullum ! Ga wata Garabasa Ingantaccen Kamfanin Samar da DATA duk fadin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴansandar jihar Abia ta kama wani mahaifi mai suna Marcel Udeh bisa laifin kashe dansa. Bisa ga wani bidiyo da ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yansanda a jihar Katsina ta sanya ladan miliyan 50 kan wasu ‘shugabannin ‘yan fashi’ guda biyu. Wata sanarwa da mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sankarau cuta ce da kwayoyin suka hada da ‘Bacteria, Virus da Parasite’ ke haddasa cutar a jikin mutum. Mutane musamman yara kanana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yah Lahadi wasu fusatattu mazauna Abuja sun kutsa-kai sun shiga rumbun ajiyana Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya (NEMA),...
Albishirinku masu amfani da data, muna mai farin cikin gabatar muku da wani matsahurin application na saida data mai inganci da kuma sauki, sunan wannan application...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu mazaunan Babban Birnin Tarayya, Abuja sun bayyana cewa tsananin tsadar rayuwa ya sa sun jinginar da tukwanen iskar gas ɗin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sama mutum miliyan 70 ne ke cikin haɗarin rasa asusun ajiyarsu yayin da dokar da babban bankin Najeriya ya bayar na takaita...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Murabus din Babban Kwamandan Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta bar baya da kura a kafar sadarwa ta Facebook....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya gargadi Hukumar Hisbah ta jihar da ta rika taka-tsan-tsan wajen kiyaye hakkin dan Adam...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mazauna yankin Chikun cikin Ƙaramar Hukumar Goningora da ke Jihar Kaduna sun tare babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a yankinsu sakamakon zanga-zangar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawa ta amince da buƙatar da Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya gabatar mata ta neman tsige Mataimakin Babban Jami’in Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun yi awon gaba da wasu masallata a ɗaya daga cikin masallacin da ke garin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kada ku rasa wannan damar, saka hannun jari Yanzu A company BAHAL DATA Ga dama ta samu https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bahaldata.ng DA ƊUMI-ƊUMI: An dakatar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomin kwallon kafa na duniya sun dakatar da dan wasan Juventus da Faransa, Paul Pogba sakamakon samun shi da laifin shan...