DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomin kwallon kafa na duniya sun dakatar da dan wasan Juventus da Faransa, Paul Pogba sakamakon samun shi da laifin shan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan lafiya da walwalar jama’a, Farfesa Muhammed Ali Pate, ya bayyana cewa, nan ba da dadewa ba shugaban kasa Bola Ahmed...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An dakarar da Cristiano Ronaldo daga buga wasa ɗaya saboda samunsa da laifin rashin ɗa’a a fafatawar da Al Nassr ta doke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mai sana’ar sayar da awara a Abuja, Hannaru Musa, ta ce mutane da dama sun daina sayen nama ko kifi,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Bahal Data yazo muku da sabon tsari na data mai araha da ƙarko domin samun farin cikin ku. Exam pins...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa cire tallafin fetur ya haifar wa ‘yan Najeriya wasu wahalhalu, amma kuma ya zama tilas ta sa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akwai karancin fitowar jama’a a jihar Kano yayin da kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ke shirin gudanar da zanga-zangar nuna adawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne kungiyoyin kwadago a fadin Najeriya suke gudanar da zanga-zanga saboda tsadar rayuwa da kasar ke fama da ita a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya yanke shawarar yin amfani da shawarwarin da Kwamitin Stephen Oronsaye ya Bai wa Gwamnatin Tarayya, tun lokacin...
Kada ku rasa wannan damar, saka hannun jari Yanzu A company BAHAL DATA Ga dama ta samu https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bahaldata.ng Ƙungiyoyin ƙwadago a Najeriya na zanga-zanga kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Bunƙasa Ƙasashen Afrika ta Yamma, ECOWAS, wato CDEAO da harshen Faranshi, ta bayyana cewa ta cire wa Nijar, Mali da Burkina...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, Peter Obi, ya ƙalubalanci gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan tsadar kayan abincin da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta ce rajistar jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya gana da jiga-jigan mambobin masu masana’antu da kuma wasu gwamnonin jihohi dangane da mawuyacin halin da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Babbar kotun jihar Kano Mai Lamba biyar karkashin jagorancin Mai Sharia Aisha Mahmud ta bada umarnin a kamo mata mawaƙi Ado Isa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce da sanyin safiya wata gobara ta kone kantuna 21 a kasuwar Yankatako da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon dan majalisar dattawa na jihar Kaduna kuma mai sharhi kan al’umma, Sanata Shehu Sani, a ranar Litinin, ya ce matsalar tattalin...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA BAHAL DATA website ce mai zaman kanta wanda idan ka yi rajista da su za ka iya sayar da Data akan farashi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane bakwai, ciki har da mace mai juna biyu sun rasu a yayin turereniyar sayen shinkafar da Hukumar Kwastam ta yi gwanjo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomi a Amurka sun ce wani mutum ya banka wa kansa wuta a wajen ofishin jakadancin Isra’ila da ke birnin Washington....