DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ƙaryata raɗe-raɗi, zargi da wata kafar yaɗa labarai ta fitar cewa zai canja Dala biliyan 30...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Shehu Sani, tsohon sanata, ya yi bayanin cewa za a iya magance matsalar tsaron Najeriya akalla cikin hanyoyi hudu Tsohon dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan sanda sun damƙe ƴan damfarar da suka damfari ɗaliban jami’ar Kaduna KASU kuɗaɗen makarantansu har naira miliyan 60 Rundunar ‘yan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Arsenal ta lallasa Liverpool da ci 3-1 a karawar da suka yi a gasar firmiya ta Ingila, nasarar da ta taimakawa...
Mushin Ibrahim, ɗan shekara 14, ya rasa ransa a lokacin da wata motar bas kirar J5 Peugeot da jami’an hukumar kwastam ta biyo a Jibia ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar matasan ta Najeriya mai suna Fulani Youth Association of Nigeria (FUYAN) ta koka akan ci gaba da tsare Alhaji Dr...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An haifi yaro namiji, a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, wanda ya zo da gangar jiki daya, da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Gwamnan Jihar Yobe Sanata Bukar Abba Ibrahim ya rasu yana da shekara 73. Rahotanni sun ce ya rasu ne a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wasu lokuta, ana kashe wadanda aka kashe ko da an biya kudin fansa. An kori al’ummomi da dama tare da...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Babban Bankin Kasa wato CBN ya musanta wasu rahotonni da ke cewa yana shirin musanya kuɗaɗen waje da mutane suka ajiye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC sanar da dakatar da zaɓukan cike giɓi da ake gudanarwar a jihohin Kano...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ta kayyade Naira miliyan 4.8 a matsayin kudin aikin Hajjin shekarar 2024 ga maniyyatan da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tanadi jami’an tsaro a dukkan rumfunan zabe da ke gudanar da zaben ‘yan majalisar dokokin jihar Kano da ke ci gaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a kan ayarin motocin daurin aure a garin Damari da ke karamar hukumar Sabuwa ta jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Nijeriya na iya asarar gudummawar wasu kasashe 12 a bangaren a banbharen samar da tsaro ga al’ummata za kuma ta iyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wannan Asabar Hukumar Zaɓe ta Kasa INEC ke gudanar da zaɓukan raba-gardama da kuma na cike giɓi na kujerun majalisun tarayya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Lauya mai zaman kan sa a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ya buƙaci Shugaban hukumar Hisba na jihar Sheikh...
Yawan hare-hare da farmakin ‘yan bindiga da ake fama da shi a yankunan babban birnin tarayya, Abuja da kewaye, ya haddasa taɓarɓarewar harkokin kasuwanci ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Dattawan Arewacin Nijeriya da takwararta ta Ohanaeze Ndigbo mai kare muradun al’ummar Igbo da wasu kungiyoyin farar hula sun bayyana rashin...