Connect with us

News

Hukumar NiMet Ta Yi Hasashen Cewa Za A Yi Lullumi Na Tsawon Kwanaki 3 A Wasu Jihohin Kasar Nan.

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

Advertisements
Advertisements

Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen yanayi da gajimare a fadin kasar daga ranar Litinin zuwa Laraba.

Advertisements

NiMet,  fitar ranar Lahadi a Abuja ta yi hasashen zazzafar ƙura mai matsakaicin  mai nisan kilomita 2 zuwa 5 a kan jihohin arewa da arewa ta tsakiya.

Advertisements
Advertisements

“Sai dai Binuwai, Kogi da Kwara inda ake hasashen  gajimare a cikin wani yanayi mai hazo.

“Ana sa ran samun gajimare a gabar Tekun da safe tare da yiwuwar tsawa a ware a sassan Edo, Ondo, Ogun, Lagos, Delta, Rivers, da Bayelsa a cikin sa’o’in rana da yamma,” in ji NiMet.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending