Connect with us

News

Ɗan Ganduje Ya Kai Wa Muhuyi Ziyarar Ƙarfafa Gwiwa Kan Yaƙi Da Cin Hanci

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Abdulazeez Ganduje, wanda shi ne babban ɗan tshohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya kai wa shugaban hukumar yaƙi da cin hanci Muhuyi Magaji Rimingado, ziyara a yau Laraba 17 ga watan 4, 2024.

Advertisement

Majiya mai karfi da tabbatarwa da jaridar DAILY NIGERIAN Hausa cewa Abdulazeez ya goyi bayan kai mahaifinsa gaban kuliya bisa zargin cin hanci da rashawa.

Hukumar NAFDAC Ta Haramta Amfani Da Sabulun Dex Luxury

Kuma majiyar ta ce ya nuna ɓacin ransa bisa cire sunansa da mahaifinsa ya yi ba da izininsa ba daga cikin daraftocin ɗaya daga cikin kamfanunnukan da a ke zargi da handame kuɗin al’umma.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending