News
Majalisar dattawan Amurika ta amince da kudirin dokar haramta yin amfani da shafin TikTok.
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Majalisar dattawan Amurika ta amince da kudirin dokar nan da ake cece kuce kansa na haramta yin amfani da shafin TikTok.
Al Jazeera news ta ruwaito cewa Majalisar ta baiwa mai kamfanin dan kasar China Byete Dance wa’adin watanni tara da ya siyar hajojinsa dake kan shafi ko kuma a kulle shi baki daya a kasar ta Amurika.
Kungiyar Farar Hula Mai Suna FIDAC Ta Koka Kan Matsalar Karancin Ruwan Sha A Jihar Kano
A yanzu an mika kudirin dokar ga shugaba Joe Biden wanda y ace zai rattaba mata hannu da zarar ta riski teburinsa na shugaban kasa.
Idan har Amurika ta samu nasara wajen tilasta mai kanfanin na TikTok siyar das hi, hakan zai sa duk wata yarjejeniya da za’a yi dole ne sai da amincewar kasar China, kuma kasar ta lashi takobin sukar matakin.
-
News3 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News13 hours ago
Jam’iyyar Labour Party Ta Yi Alkawarin Kafa Hukumar Kula Da Hayar Gidaje A Kano
-
News6 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
